Garkuwa Stories

Refine by tag:
garkuwa
garkuwa

8 Stories

  • IZAYYAH...! by Mumseeyama
    Mumseeyama
    • WpView
      Reads 1,298
    • WpPart
      Parts 10
    Labari ne mai cike da tsantsar Munafurci, da Azaba mai tsuma zuciya, mai cike da Ilimantarwa tare da faɗakarwa da kuma Nishaɗo
  • MASARAUTAR TAHSEEN by UmmyOntop65
    UmmyOntop65
    • WpView
      Reads 6,199
    • WpPart
      Parts 8
    Labari ne akan wani azzalumin sarki wanda yake aure yaran mutane daga yamusu ciki saiya kashesu
  • ABIN DAGA AKA GASA... by Mumseeyama
    Mumseeyama
    • WpView
      Reads 635
    • WpPart
      Parts 23
    Labari ne mai matuƙar ban tausayi
  • NA YARDA NA MUTU by Mumseeyama
    Mumseeyama
    • WpView
      Reads 759
    • WpPart
      Parts 11
    Labari ne mai matuƙar taɓa zuciya da kuma tsantsar soyayya...
  • BUGUN ZUCIYA by fadeelalamido
    fadeelalamido
    • WpView
      Reads 4,985
    • WpPart
      Parts 9
    Nishadi hade da soyayya me zafi dadin dawa kuma fadakarwa
  • FANSAR MUTUWA by MaimunaHaroon
    MaimunaHaroon
    • WpView
      Reads 131
    • WpPart
      Parts 7
    Daukar FANSA, Tsantsar tsana.
  • ᴍɪᴊɪɴ ʙᴀʜᴀᴜsʜɪʏᴀ! by Sumiee_b
    Sumiee_b
    • WpView
      Reads 532
    • WpPart
      Parts 4
    *MIJIN BAHAUSHIYA* Shin ina tarin soyayyar da ya ke nuna min a baya ya tafi yanzu? Shin ina kula da tattalin da yake bani a lokacin da muke soyayya kafin ya aure ni? Shin ina tsantsan tausayi da mutuntawa da yake nuna min? Shin ina tausasan kalamai masu yaye baƙin ciki da dasa farin ciki da annushuwa a zuciya suke? Canza mini shi aka yi, ko dama ba soyayyar gaskiya bace ya sa shi aure na? Dama jikina kenan ya ke so ya aure ni? Wai haka dama auren yake? Hmmmm nasan waɗannan tambayoyin sun daɗe suna yawo a zukatan akasarin mata ma'aurata, kina son jin dukkanin amsoshin waɗannan tambayoyin? Kasance da littafin Mijin Bahaushiya, dama waɗansu tambayoyin da ban ambato ba. Wai ina matsalar take ne? Ina kuma mafita??? Kasance da Sumiee B./Oum Sumayya. Hakkin Mallaka :- Diamond Creative Writer Association (DCWA)
  • Masaukir kaddara by Kherdeen
    Kherdeen
    • WpView
      Reads 23
    • WpPart
      Parts 2
    A story about love blindness, selfishness, mighty rule, jealousy and hatred. Ku bibiyi kaddarar Deenerh tun daga mafari har zuwa masaukir ta.