![Fataken dare: Boye matarka in dare ya yi by Nooriyamustafa](https://img.wattpad.com/cover/342559651-512-k949645.jpg)
#1
Fataken dare: Boye matarka in dare...by Nooriyamustafa
Wannan true story ne. Shekaran da ya wuche Efcc sun sa an rufe ni na wata daya da sati uku a gidan yari. Wannan labari ne da wasu matasa suka bani a gidan yari akan yadd...
![Al-Mustapha by Nooriyamustafa](https://img.wattpad.com/cover/319786776-512-k640006.jpg)
#2
Al-Mustapha by Nooriyamustafa
Al-Mustapha bashi da wani abu da ya sa gaba sai neman matan aure da yan-mata, sai kashe kudin da mahaifinsa ya mutu ya bar mishi.