Gyaranjiki Stories

Refine by tag:
gyaranjiki
gyaranjiki

3 Stories

  • Amfanin kwai wajen magance kurajen fuska by muhammadabbaganakolo
    muhammadabbaganakolo
    • WpView
      Reads 653
    • WpPart
      Parts 1
    Assalamu Alaikum barkanmu da warhaka barkanmu da sake saduwa da ku a cikin sabon shirin namu insha Allah yau zaku koyi yanda ake amfani da kwai wajen magance kurajen fuska, a hakikanin gaskiya kurajen fuska na daya daga cikin ababen da ke bata fuska. Akwai wadansu kuraje masu yawan naci. Ya kamata mu kula da fuskarmu musamman ma lokacin damina saboda a lokacin ne fuska takan fitar da gishiri watau a Turance 'sebum', kamar yadda muka sani, gishirin fuska na toshe ramukan da gumi ke fitowa. Idan hakan ya faru, sai fuska ta fara yin kuraje. karanta cikakken labari ta hanyar danna link nan http://duniyanfasaha.blogspot.com.ng/2018/01/amfanin-kwai-wajen-magance-kurajen-fuska.html
  • Da Magani  by ummnihal
    ummnihal
    • WpView
      Reads 73
    • WpPart
      Parts 2
    Wellbeing, skin and hair care, gyaran jiki
  • KECE MOWA 2 GYARAN JIKI  by BilkisuIbrahim0
    BilkisuIbrahim0
    • WpView
      Reads 429
    • WpPart
      Parts 2
    Kece Mowa 2 na gyaran jiki Littafine wanda zeh kawo muku hanyoyi Kala kala daban daban na gyaran jikin ya'mace, kama gama daga fiska, gashi,kafa, fata dama sauransu. Kuma zeh kawo muku yanda zaku hada mayamayai da sabulai masu kyau na gyaran jiki dakanku agida batareda kun kashe Kudi masu yawa ba, zaki kasance "Kece Mowa" acikin mata.