Haermeebraerh Stories

Refine by tag:
haermeebraerh
haermeebraerh

6 Stories

  • MIJIN YA TA KO MIJINA by Haermeebraerh
    Haermeebraerh
    • WpView
      Reads 34,976
    • WpPart
      Parts 26
    Labari ne da ya qunshi mata guda uku, wanda suke da tabo mai qona zuciyar su, da zuciyar mai karanta abinda ya faru da su a rayuwar su😢.
  • 'YAN ABUJA by HAERMEEBRAERH9900
    HAERMEEBRAERH9900
    • WpView
      Reads 2,387
    • WpPart
      Parts 37
    A koda yaushe mu dinga tunawa da maganar Malam Bahaushe da yake cewa "Kwad'ayi mabud'in wahala ne".....
  • MAHWISH by Haermeebraerh
    Haermeebraerh
    • WpView
      Reads 2,439
    • WpPart
      Parts 38
    .....She is very stubborn like a rock, she is yarning for love, she is beautiful like the moon......
  • DUK NISAN DARE... by HAERMEEBRAERH9900
    HAERMEEBRAERH9900
    • WpView
      Reads 183
    • WpPart
      Parts 6
    QUEEN MALIKA yarinya ce da ta taso cikin tsarin rayuwa mai cike da jin daɗi da yalwa,tarin gatan da ta samu shine silar shigar ta sabuwar rayuwar da bata taɓa zato ko tsammani ba,babban ƙalubale tare da tashin hankalin da ya yi dirar mikiya a rayuwar ta sun tarwatsa farin ciki da burin dake cikin ranta......
  • KAI NE JARUMI by HAERMEEBRAERH9900
    HAERMEEBRAERH9900
    • WpView
      Reads 1,552
    • WpPart
      Parts 33
    Talauci da arziqi dika na Allah ne..Amma Mai hankali me kad'ai yake Gane hakan...Tsakanin Rasheedah da Sakeenah akwai Wani al'amari Babba da yake buqatar hankulan ku makaranta...ku biyo HAERMEEBRAERH Dan Jin mene ne wannan al'amarin.....
  • GIDAN ƊAN LITI by HAERMEEBRAERH9900
    HAERMEEBRAERH9900
    • WpView
      Reads 13,579
    • WpPart
      Parts 111
    Labari mai cike da barkwanci, fadakarwa,ilmantar wa ,tare da sanya nishad'i🤍.