Haermeebraerh9900 Histoires

Affiner par mot-clé :
haermeebraerh9900
haermeebraerh9900

2 Histoires

  • KYAKKYAWAR FAHIMTA par HAERMEEBRAERH9900
    HAERMEEBRAERH9900
    • WpView
      LECTURES 181
    • WpPart
      Chapitres 9
    KYAKKYAWAR FAHIMTA ke Sanya Mata da miji su yi zama na amana cikin so da qauna da kulawa tare da tarairayar junan su,haka zalika KYAKKYAWAR FAHIMTA na sa qasashen duniya su zauna lafiya, kamar yanda KYAKKYAWAR FAHIMTA na iya zaunar da qasa lafiya....haka rashin KYAKKYAWAR FAHIMTA zai rusa dika wadannan abubuwa.....labarin KYAKKYAWAR FAHIMTA labari ne mai tab'a zuciya, labari ne da aka gina shi a kan tubali na labarin gaskiya.....ku biyo ni Dan Jin yanda rayuwar Jiddah zata kasance cikin gararamba da tashin hankali gefe daya ga rikitacciyar soyayya Mai wahalar misaltuwa......
  • BIYAYYAH par HAERMEEBRAERH9900
    HAERMEEBRAERH9900
    • WpView
      LECTURES 2,470
    • WpPart
      Chapitres 29
    Rabuwa da masoyi babban ciwo ne Wanda maganin shi...shine hakuri da sadaukarwa...sadaukarwa da BIYAYYAH ita ce tushen faruwar komai a rayuwar Eamaan.