Hafsatrano povestiri

Rafinează după etichetă:
hafsatrano
WpAddbillynabdul
WpAddhuguma
WpAddnimcyluv
WpAddbatulmamman
hafsatrano
WpAddbillynabdul
WpAddhuguma
WpAddnimcyluv
WpAddbatulmamman

23 Stories

  • KURMAN GIDA de rashmarrka
    rashmarrka
    • WpView
      LECTURI 12,859
    • WpPart
      Capitole 34
    Love story
  • WATA ƘADDARA  de shamsiyaManga
    shamsiyaManga
    • WpView
      LECTURI 329
    • WpPart
      Capitole 10
    A lokuta da dama ƙaddara tana zuwar mana ba tare da mun shirya mata ba,na kasance ni mutum ne a rayuwata mai taka tsantsan sannan ni mutum ne da babu abun da na tsana a rayuwata kamar rashin tarbiyya. Tun da nafara girma nasan menene fari da baƙi,nasan ciwon kaina naji a rayuwata bazan taɓa iya auren macen da bata da tarbiyya ba,daga cikin abun da na tsana a rayuwata akwai SATA,na tsani SATA na tsani mai aikatata,Saidai kuma kash! duk yadda nakai ga tsanartata hakan bai hanani cin karo da WATA ƘADDARA ba wadda ta sanya na auri ƴar gidan SATA ma'ana ita yarinyace da ta ginu akan SATA domin kuwa babu wanda bai san mahaifinta ba indai shahara ne a fannin SATA sannan itama yarinyar ta gado halin SATAR.
  • ALAƘAR YARINTA de MAMANAFRAH12
    MAMANAFRAH12
    • WpView
      LECTURI 11,385
    • WpPart
      Capitole 36
    Labari ne a kan wata mata da kishiyarta ta haukatar da ita da tsohon cikin ta tafi ta haife cikin a halin hauka
  • ISMAT de jawabi
    jawabi
    • WpView
      LECTURI 1,565
    • WpPart
      Capitole 16
    love
  • AZIZAN BABA de RaHussaini
    RaHussaini
    • WpView
      LECTURI 39
    • WpPart
      Capitole 2
    Soyayya da shakuwa ce tsakanin kaka da jika. kishi da son zuciya gami da cin Amana. tsakanin aminai.
  • DUK A SANADIN SOYAYA de jawabi
    jawabi
    • WpView
      LECTURI 21,743
    • WpPart
      Capitole 33
    it is love story,heart break
  • INA MAFITA? de jawabi
    jawabi
    • WpView
      LECTURI 611
    • WpPart
      Capitole 6
    ma'aurata
  • DEEDAT de rashmarrka
    rashmarrka
    • WpView
      LECTURI 136,361
    • WpPart
      Capitole 58
    Labarin wata yarinya ce wacce yan uwan baban ta suka tsane ta akan kyanta suke tunani ko aljanace hakan zaisa sudawo kano da zama matashi mai jin kai dagirman kai abokanan sa suna kiransa below eyes sojane baya daukar wasa mace bata gabansa kwatsam yaje kano meeting haduwarsu tafarko da sa imah bata ganiba tazuba masa ice cream koyaya zata kaya kubiyoni Domin jin yanda zata kaya
  • MIJIN MACE ƊAYA de UmmulkhairMuhammad
    UmmulkhairMuhammad
    • WpView
      LECTURI 135
    • WpPart
      Capitole 1
    Mijin mace ɗaya kwanaki an fara posting aka kuma daina, masu bibiya hakan ya samo asali ne don inganta labarin, fara karantawa daga farko don akwai abin da aka ƙara da kuma abin da aka sauya. Yanzu za a dinga posting kullum abin buƙata gare ku kawai comments and vote. Thanks a lot my dear reader one love. Waiii! Waiii! Tirkashi! Wannan alƙalamin ya zo da zafinsa readers, labari ne da ke ɗauke da mabanbantan al'amura masu rikitarwa, akwai Zazzafar kishi daga jin sunan ma za ka fahimta, saboda Zazzafar kishinta ne ma take ƙiran mijinta da MIJIN MACE ƊAYA, ba shi da wata mata a duniya bayan ita. Yayin da 'yar da ta raina a hannunta kwatsam! Ta kamu da son mijinta kuma ta yi alwashin sai ta ƙaryata wannan furucin nata ta aure shi. Hakan zai yi wu kuwa? Biyo alkalamina don samun amsa. Lallai akwai dambarwa! Haka kuma labarin na cike da ban tausayi da zai saka zub da ƙwalla na wasu ma'aurata da suke yi wa juna soyayya da ya zarce na Romeo and Juliet amma hasabibiyar surkuwa ta sako su gaba. Labarin na ɗauke da ƙalubalen rayuwa iri-iri , haɗe da zazzafar ƙaddara, tare da wani irin salon soyayya mai tsayawa a rai. A pecial kind awaits u in this novel. Don't missed it.
  • NANAN YAZID de maryammabdullah
    maryammabdullah
    • WpView
      LECTURI 65
    • WpPart
      Capitole 1
    LABARI MAI CIKE DA KALOBALAN RAYUWA....
  • HAƘURI BA YA ƁACI de ummuhfadima111
    ummuhfadima111
    • WpView
      LECTURI 577
    • WpPart
      Capitole 11
    Labarine akan Falmata ƴar Fulani da mijinta Kabir suna tsanin son junansu saboda ita Falmata bata da kowa sai shi amma dare ɗaya ta neme shi tarasa, gata da yara biyu ga wahalar matar da suke haya agidan, kai abumma sai wanda ya karanta abun tausayi!!!
  • ƳAR HIZBA(PAID BOOK) de mumamnas2486
    mumamnas2486
    • WpView
      LECTURI 353
    • WpPart
      Capitole 5
    Cakwakiyar labari a kan wata matashiya da ta dira a Humar Hizba ta garin KADABO, ta zo da salo iri iri ciki kuwa harda koyar da mata da maza rawa don samarwa da hukumar kuɗin shiga. Bata soyayya, maza tsoronta suke, tana iya komai akan hukumar. Tsoro da fargaba ya kama manyan malaman dake hukumar, don gudun kar ta rusa hukumar HIZBA a fara yi wa hukumar mummunan kallo ƳAR HIZBA KENAN
  • YAR ZAMAN WANKA KWANA ARBA'IN de MAMANAFRAH12
    MAMANAFRAH12
    • WpView
      LECTURI 4,561
    • WpPart
      Capitole 10
    Labari ne na barkwanci a kan wata tsohuwa da ke zuwa zaman wanka gidan jikarta
  • ZEEYAD de Jiddherr3
    Jiddherr3
    • WpView
      LECTURI 1,610
    • WpPart
      Capitole 16
    *Z E E Y A D!!!* '''(The Abandoned Prince)''' *Ever heard of an Abandoned Prince, a Prince who has been abandoned by his own legitimate Father, a Prince that has been treated like a piece of a rotten fruit in his own Kingdom, a Prince who is being treated like a bag of a wasted trash in his own Father's PALACE,a neglected Prince that has been like a play-toy to his own servants?* *Well, i guess your answer is NO* *Worry Not, come let's dwell into the journey of an amazing and heart touching story of ZEEYAD with you, and guess what!!!.... It's completely free of charge!!!.* *For More Enquiry, don't hesitate to drop me a message through my Whatsapp contact 07061979284, so that i can add you to my group, a world of an amazing stories of your taste to read!!!*
  • KUFAN WUTA de huguma
    huguma
    • WpView
      LECTURI 8,132
    • WpPart
      Capitole 7
    LABARIN DAYA QUNSHI ZALLAR BUTULCI NADAMA CIN AMANA DA KUMA DANA SANI.
  • FANSAR FATALWA  de shamsiyaManga
    shamsiyaManga
    • WpView
      LECTURI 5,751
    • WpPart
      Capitole 35
    FANSAR FATALWA! Labarin FANSAR FATALWA labari ne da ya ƙunshi cin amana tsantsa wanda ƙawaye suke yiwa junan su. Labari ne akan wasu ƴan mata guda biyar waɗanda suka taso cikin wata irin azababiyyar aminta,wadda idan aka tashi kwatancen aminan ƙwarai su ake fara kawowa a sahun farko,sai dai kash! Duk da irin wannan aminta ta su hakan bai hana su cin amanar juna ba,inda suka haɗa kai suka ci amanar ɗaya daga cikin su wadda sanadiyyar haka ta rasa duk wani farin ciki na rayuwa,kama daga kan ahalin ta,karatun ta,saurayin ta wanda zata aura,at long last tazo ta rasa rayuwar ta,sai dai kuma ashe hakan da suka aikata basu san cewa reshe ne zai juye da mujiya ba.Taci alwashin ƊAUKAR FANSA sai dai ta yaya hakan zata kasance?Ta wace hanya zata bi ta rama wannan cutarwar da aminan ta suka mata?domin ance Rama cuta ga macuci ibada ne. Hmmm akwai ƙura fa a cikin wannan labain ina faɗa muku tafiyar ta musamman ce,amma fa sai wanda ya biyo ni,saboda haka ma yasa na rubuta shi a matsayin Free book saboda Irin darussan ciki.
  • MIJIN DARE de RaHussaini
    RaHussaini
    • WpView
      LECTURI 2,818
    • WpPart
      Capitole 17
    Labarin ya na ɗauke da darasi mai ya wa, ƙalubale ne akan iyaye da ƴanmata masu son shanawa a rayuwa, da sakacin iyaye wajen rashin sanya ido akan motsin ƴaƴansu, da yanda Aljani yake hana aure da son raba ma'aurata da shaiɗancinsu akan bil'adama.
  • BUTULCI KO FANSA? de jawabi
    jawabi
    • WpView
      LECTURI 914
    • WpPart
      Capitole 5
    it all about life
  • KOWA YA RAINA TSAYUWAR WATA... de mumamnas2486
    mumamnas2486
    • WpView
      LECTURI 165
    • WpPart
      Capitole 1
    LABARIN GASAR MATASAN MARUBUTA
  • SALMAN MALEEK!  de Sbeeuty
    Sbeeuty
    • WpView
      LECTURI 111
    • WpPart
      Capitole 2
    Salman maleek! Sabon salon wani labari ne, wanda zay matukar kayatar da mai karatu, labarin wani mashahurin mawaƙi ne mai ban al'ajabi, ha'inci, sadaukarwa, makircin dangin uba, zagon kasa, uwa uba akwai zazzafar soyayya mai ratsa zuciya, wacce take daga in dallah, kar in cika ku, ku tsunduma cikin labarin domin kuyi mini godiya anjima. Don Allah kar ku manta kuyi following dina, ba zai wuce seconds biyar ba ngd.