MSKutama87
rayuwar sa ta yarinta ya kare ta cikin hamaganci
amma a yarintar sa ilimi ya ratsa shi
sai ya samu fifiko tsakanin sa'annin sa saboda ilimin sa
tun yana dan yaro yake son ta tun bayan da suka zo garin su ya ganta
Tun daga ranar ya fara kaunar ta