Hariraaliyu Stories

Refine by tag:
hariraaliyu
hariraaliyu

1 Story

  • AMINTA  by Sumiee_b
    Sumiee_b
    • WpView
      Reads 8
    • WpPart
      Parts 1
    *AMINTA* Ƙirƙirarren labari ne, da ya yi dubi da abubuwa da dama da suke faruwa a cikin wannan zamanin. labarin AMINTA ya taɓa fannoni daban-daban na rayuwa daya haɗa da tsantsan amintaka, sadaukarwa, nusar da iyayen kan ƙara kaimi dasa idanu kan tarbiyar 'ya'yan su, bugu da ƙari labarin ya yi nuni da yadda ƴan mata suke biyewa ruɗin duniya da ƙawaye tare da abokai gurɓatattu don kawai faranta ransu domin su amsa sunan wayayyu bayan yunƙurin, tarbiyar da iyayen su suke ƙoƙarin basu a koda yaushe. Hakkin Mallaka :- Diamond Creative Writer Association (DCWA)