Harisu22 Stories

Refine by tag:
harisu22
harisu22

1 Story

  • HARISU KAKULA DA SOYAYYAR GASKIYA πŸ‘‰ FARIS ✍️ by hharisuisyaku
    hharisuisyaku
    • WpView
      Reads 6
    • WpPart
      Parts 1
    kamarke Amma kutsa kayi auni da haka masoya nasan akwai jinzafi sbd sautari da yawa wasu suna soyayya sbd biyan bukatunsu kawai Amma karka manta da cewa kana da qannuwa fa Kuma inma baka da ita zaka haifa Amma baka tsaya kayi nazari da haka ba so fa duk wanda yace yana sonka inde so natsakani da Allah yake maka toh sai inda karfinsa ya qare toh Amma wasu matan abinda yake kawowa rabowarsu da saurayi sbd ya wan hange hange shike sawa ake rabowa bayan haka wata tana sonka sbd abun hannunka badan Allah take sonka kawai dai yanxu abun ya riga ya Zama biyu abnida nafuskanta sbd kowa da bukatarsa shiyasa ake samin matsala akowane lokaci sbd kowa da abinda ayake so akun kowa itausawa samari da yan mata sbd cutar da juna a gaskiya yan mata da samari zana baku sha,warata agareku itace duk abinda zakayi kayi sbd Allah karkayi sbd abin duniya toh waima tayaya zaka aureta bakuyi soyayyar tsakani da Allah ba hmm gaskiya ana wani abu yanzu arayuwarna tsakanin samari da yan mata kowa fa wani abu yake hange zaya iya samu shiyasa wasu suke kashema budurwa kudi koma nawane Amma ita inde zata samu duk abinda zaya faru da ita Bata gabanta yake ba inde tabiya bukatarta komi yayi Bata tunanan ranar da zasu hadu da UBANGIJJINTA akowane lokuta Ina kuka 😭😭😭 sbd ranar da babu mai cetunku nabarku lfy sai kuma karu na uku insha allahu πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™ Amma dan Allah kuyi hakuri Masha Allah YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI INAMAKOWA DA KOWA FATAN ALKAIHRI πŸ™ YA ALLAH KASA MUDACE YA ALLAH KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN SUMA AMEEN πŸ€²πŸ€²πŸ€²πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ‘‡πŸ‘‰DAGA NAKU πŸ‘‡πŸ‘‰ HARISU KAKULA DA SOYAYYAR GASKIYA πŸ‘‰ FARIS ✍️✍️✍️