We've updated our Content Guidelines.
Review the latest guidelines to keep sharing stories safely.

Hausaenglishnovel Stories

Refine by tag:
hausaenglishnovel
hausaenglishnovel

2 Stories

  • Rabin Raina (Hausa Novel) by inkedbynadeerah
    inkedbynadeerah
    • WpView
      Reads 12,638
    • WpPart
      Parts 10
    •SLOW EDIT• Maryama da Hauwa. Ƙawaye ne na kusa da juna fiye da yadda kalamai zasu iya bayyanawa. Sun girma cikin amana da cikakkiyar yarda da juna. A tunanin su, babu wani abin da zai iya shiga tsakanin su. Sai dai ƙaddara tana da nata shirin. Najib. Saurayi ne mai nutsuwa, ƙwarjini, da zuciyar da ba kasafai take karkata ga wani abu ba. Amma idan ya so, yana da wuya ya rabu da abin da zuciyarsa ta zaɓa. Me zai faru idan zuciya ɗaya ta fara jan hankalin ƙawayen juna? Me zai faru idan soyayya ta tsaya tsakanin aminci da buri? Shin za'a iya kare zumunci idan zuciya ta shiga lamarin? Ko kuwa akwai lokacin da dole wani ya rasa domin wani ya samu? Because when the heart is shared... someone always gets hurt. Ku biyo ni cikin labarin Rabin Raina - labarin soyayya, ƙaddara, da zaɓin da zai iya sauya rayuwar mutane uku har abada.
  • Twist of Infinity by bilkyysu
    bilkyysu
    • WpView
      Reads 1,884
    • WpPart
      Parts 10
    The "Meet Cute" moment they had was supposed to stay at that only. But two weeks later she was being adorned as his bride and delivered to his house. Arabi was not a spiteful person but due to valid reasons, Alhaji Kabir brings out that part of him. He wondered why fate had him meet Alhaji Kabir's adorable and compassionate daughter and for the life of him, he couldn't understand why marrying her was the easiest decision he has ever made in his life. Imaan couldn't believe her luck. Her last hope of happiness was her boyfriend and life just proved to her that she had seen him for the last time when she met with him three weeks ago. From now on, the only name she'll get used to is Arabi. Just the way her father had repeatedly told her not to do anything to provoke Arabi otherwise he'll disown her.