Hausanovel Stories

Refine by tag:
hausanovel
WpAddarewa
WpAddhausa
WpAddnigeria
WpAddlove
WpAddsoyayya
WpAddhausalovestory
WpAddmuslimlovestory
WpAddromance
WpAddbetrayal
WpAddlovestory
WpAddnovel
WpAddmuslim
WpAddhausastory
WpAddmarriage
WpAddhausafulani
WpAddheartbreak
WpAddhausanovels
WpAddfulani
WpAddkano
hausanovel
WpAddarewa
WpAddhausa
WpAddnigeria
WpAddlove
WpAddsoyayya
WpAddhausalovestory
WpAddmuslimlovestory
WpAddromance
WpAddbetrayal
WpAddlovestory
WpAddnovel
WpAddmuslim
WpAddhausastory
WpAddmarriage
WpAddhausafulani
WpAddheartbreak
WpAddhausanovels
WpAddfulani
WpAddkano

246 Stories

  • RASHIN MAFADI by Naseeverh
    Naseeverh
    • WpView
      Reads 15,699
    • WpPart
      Parts 7
    Look rayhana ni nan da kika ganni babu abunda baxan iya yiwa namiji ba idan har zai bani kudi, dan haka ki bar bata bakinki waazinki baxai taba sakawa nacanja dabi'ata ba.....
  • ROYALTY IT'S SELF by xeervhmoh
    xeervhmoh
    • WpView
      Reads 73,507
    • WpPart
      Parts 77
    Aaliyah has always lived by her rules - a serious, disciplined girl with exams to ace, dreams to chase, and a love for her friends and everything delicate in life. From the perfect henna on her hands to the careful planning of events, she thrives in order, in beauty, in quiet control. Ayzaan Hameed Al-Rashid, on the other hand, is the exact opposite. A force of nature wrapped in wealth, power, and unshakable confidence. A soldier and a general and a prince soon to be a king with a heart caged by anger, a man who commands respect and bends the world around him - yet knows no one can truly reach him. When their worlds unexpectedly collide in Kano - at a wedding, amidst laughter, celebrations, and family drama - neither of them knows how much their lives are about to change. She's tasked with caring for her best friend, managing delicate traditions, and navigating the excitement of girls' night and henna designs. He's reluctantly attending a wedding he didn't even want to come to, moving at a speed faster than the world can catch, commanding attention with every glance, every word, every action. A handful of events. Endless sparks. Friendships tested. Loyalties challenged. And in the middle of it all, Aaliyah and Ayzaan begin to see each other - not as strangers, not as acquaintances, but as forces that could either collide or entwine. In a city where traditions meet modern chaos, where families hold power and secrets, and where one glance can change everything, how will two completely different worlds survive... or succumb to the pull between them? Romance. Drama. Friendship. Power. Chaos. Step into a world where nothing is simple, and hearts don't follow the rules.
  • MATAR SADIQ by Pherty-xarah
    Pherty-xarah
    • WpView
      Reads 287,611
    • WpPart
      Parts 37
    Complete story of a young girl Ummy.
  • MATAR SADAM  by SultyWrites22
    SultyWrites22
    • WpView
      Reads 4,382
    • WpPart
      Parts 25
    littafin matar sadam littafi ne da ke kunshe da abubuwa da dama kama daga Kan ribar biyayya wa iyaye, zamantakewar aure, makirci, soyayya, kishi, zagon kasa D.D.S Ku dai kawai Ku biyo alqalamin young writer Dan ganin yadda zata Kaya TSOKACI Baya tayi da sauri tana dora hannun ta a baki ba tare data lura da magen dake kwance a wajen ba tayi baya da sauri kara magen tayi wanda ya sata buga tsalle ganin ta take mata jela . Tsallen da tayi yasa takalmin ta yin kara da sauri ta cire takalmi tayi kasa da gudu . motsin da umma taji ne ya sata cewa wadda take wayar da ita " ina zuwa hajiya haleema tsaya karki kashe......... *****wayar sa dake Kan table din ce ta dauki ruri ko kallon ta baiyi ba balle asa ran zai dauka, kusan missed calls 6 ganin anki daina Kiran yasa shi daukan wayar Yana jan tsaki , sunan seena ya gani Yana yawo kan screen din wayar zubawa wayar Ido yayi kamar bazai dauka ba sai kuma wani tunani yazo masa gaban sa ne ya fadi cikin sauri yayi picking tare da Karawa a kunne muryar sa har sarkewa take wurin fadin he..........
  • SAƘO DAGA GAWA by kulthum001
    kulthum001
    • WpView
      Reads 29
    • WpPart
      Parts 6
    Shekaru biyu kenan da Maryam ta mutu. Shekaru biyu da Hafsat ta goge number dinta daga wayarta, saboda ta kasa jure ganin sunanta a cikin jerin contacts. Ta yi tunanin komai ya wuce. Har sai wata dare wayarta ta haska. Maryam. Hafsat ta daskare. Ba wai sunan kawai ba ne ya firgita ta. Number din Maryam ne. Wannan shi ne number din da ta goge da kanta shekaru biyu da suka wuce. Saƙon ya kasance gajere: «"Hafsat, kinyi bacci ne?"» Hannunta ya fara rawa. Maryam ta mutu. Amma wani yana amfani da number dinta. Sai wani saƙon ya biyo baya: «"Kada ki daga hankalinki..."» Daga wannan dare, rayuwar Hafsat ta fara canzawa. Abin da ta fara dauka a matsayin wasa ko kuskuren wani ya koma sirrin da ya shafi mutuwar Maryam, iyalinta, da wasu abubuwan da aka binne shekaru da suka wuce. Amma mafi muni shi ne- mutumin da ke turo mata saƙonnin ya san abubuwan da Maryam kaɗai ta sani. Idan Maryam ta mutu shekaru biyu da suka wuce... waye yake turo mata saƙo daga number dinta? Kuma me ya sa yake son Hafsat ta tuna abin da kowa yake ƙoƙarin binnewa? Wani saƙo. Wani sirri. Wata mutuwa. Kuma wannan karon, gaskiya ba za ta zo ba tare da qunci ba. 🖤
  • AKAN Y'ATAH. COMPLETED by Bintuu0214
    Bintuu0214
    • WpView
      Reads 1,222
    • WpPart
      Parts 12
    AKAN Y'ATAH LITTAFI NE DA YA KUMSHI ABUBUWA DA DAMA, AKWAI DARUSSA A CIKIN SHI DA, DANA SANI AKWAI RUDANI DA FIRGICHI DA BAN TAUSAI. BA KARAMIN ABU BANE BA LOKACIN GUDA KA GANO WANI BABBAN AL'AMARI GAME DA RAYUWAR KA, WANDA LOKACI GUDA YA TARWATSA MAKA DUK WANI FARIN CIKI DA BURI NA RAYUWA..,.......
  • Boyayyen Al'amari by Khadijah_atiku
    Khadijah_atiku
    • WpView
      Reads 7
    • WpPart
      Parts 3
    ### **BOYAYYEN AL'AMARI** A cikin duniyar masarautu, iko da mulki ba su ne kawai abin da ke boye a bayan manyan katangar fada ba. Akwai sirrin da zai iya sauya makomar masarautu gaba ɗaya. **Noor**, 'yar gidan sarautar Roya, ta rasa komai cikin dare guda. An kashe mahaifinta, mahaifiyarta da mutanen da take kira nata. An rusa masarautarta, aka kwace mata mutuncinta, sannan aka mayar da ita baiwa a hannun wadanda suka taimaka wajen rusa gidansu. Amma akwai abu guda da ba su iya kwace mata ba-**ƙudurin ramuwar gayya.** Noor ta yi wa kanta alkawarin cewa ba za ta manta da abin da aka yi mata ba. Za ta dawo da ranar da waɗanda suka rusa rayuwarta za su dandana irin duhun da suka jefa ta ciki. A gefe guda kuwa, **Masarautar Shah** tana shirin shiga sabon zamani. Bayan saukar tsohon sarki daga karagar mulki, **Abdulmanal Abuzaid**, sabon sarki mai ƙarfi da tausayi, ya hau karagar mulki. Tare da sauyin mulki, tsofaffin al'adu da sirrikan gidan sarauta sun fara motsawa. Masarautu daban-daban suna tururuwa zuwa Shah da kyaututtuka, zinariya, dawaki da kuma **aure domin ƙulla yarjejeniyoyin siyasa**. Amma yayin da manyan masarautu ke neman kusanci da Shah, wata kyauta ta musamman ta shigo cikin gidan sarautar-**wata baiwa mai suna Noor.** Ba wanda ya san ko wacece ita a zahiri. Ba wanda ya san irin asirin da take ɗauke da shi. Kuma ba wanda ya san cewa a cikin wannan katafaren fada, akwai wasu boyayyun al'amura da suka daɗe suna jiran ranar da za su bayyana. **Soyayya za ta iya haɗa zukata. Iko zai iya raba su. Ramuwar gayya za ta iya rusa komai. Amma gaskiya... ba ta taɓa kasancewa boyayye har abada ba.** **Wannan shi ne labarin *Boyayyen Al'amari*.**
  • Fate  ✔ by asmaa-auwal
    asmaa-auwal
    • WpView
      Reads 71,358
    • WpPart
      Parts 59
    "You haven't known me much!" "Saif is there anything to know about you that's so important? If you left it to me I've known you good enough!" "Ilhan I like you for Allah's sake. And I don't know if you can see that. But even when one likes another for Allah's sake that doesn't mean forcing the other to accept every single thing about the other person. If I've got some things you don't like it's okay to tell me you ain't interested. It won't be right of me to be selfish and want you to accept me fully if you actually hate some things about me." "Saif who are you? You are scaring me out. You kept on saying things about you being a different person. Isn't this who you are?"
  • He's my Crush. by NabilaMaharaja1
    NabilaMaharaja1
    • WpView
      Reads 59
    • WpPart
      Parts 9
    The Face Among Many Sometimes a crush is just a crush. And sometimes, it becomes the beginning of something you never expected. Nayal is the quiet girl. The one who stays silent, overthinks everything, and watches from afar. He is the one she can't stop watching - her unexpected crush. Ghanaian, Hausa, with that soft smile that makes her heart do too much. Both from Ghana, both Hausa, both tied to family across the border in Nigeria. Same culture, same deen, but different worlds. She thought it would stay a small crush. He thought she would never notice him. But what happens when little moments start to mean everything? When a look lasts too long, when silence says more than words? Because some hearts don't need a plan. They just know. ~ A soft Ghanaian Hausa love story about first crushes, family, friendship, and young love in both Ghana and Nigeria. #arewa #hausa #ghanahausa #zongo #muslimlovestory #slowburn #crush #nigeria
  • unforgotten by hafriya
    hafriya
    • WpView
      Reads 149
    • WpPart
      Parts 11
    Rukkaya, an ever-free soul who believes in enjoying life and never letting anyone make her feel anything less. And Tajjudin, a calm, arrogant man who believes in getting what he wants and seeing no one above him. Chaos arises when their two worlds collide. Fueled by family demands, it gives birth to something unexpected... and unforgettable.
  • Sanadin Gata by free_boy_
    free_boy_
    • WpView
      Reads 586
    • WpPart
      Parts 4
    ~~Kanta dauke yake da farantin talla wanda aka kasa mata dafaffen rogo da gyada kulli kulli, taci damara sai kace wadda za tayi dambe tana tafe tana rera wakar ta"iye nanaye ayye yaraye nanaye carmama, ina tafiya ta jirgin goro zaya kade ni, jirgin goro kar ka kadeni, jirgin goro zan maka sako, sakon goro ko na turare in kaje kace da uwata, in kaje kace da ubana jirgi yai bari, jirgi yai bari da madaurin aurena, iye nanaye ayye ya raye nanaye carmama, da inna da baba an kawo kudin toshina cacas cas suna kirgawa, sun ganni suna boyewa in kun so kubar boyewa, auren fari sai na zaba sai na zabi wanda na ke so koda soja ko dan sanda, koda kuku koda boyi, koda jinjiri sha mama sai yaci tuwon kwanona sai yasha ruwan kwanona sai na kai ruwa sai nakai ruwa ban daki yai wanka, iye nanaye ayye yaraye nanaye carma....kuluwa, kuluwa kawo rogon, muryar wasu maza masu sai da ruwa ne ya hana kuluwa karasa baitin wakar da take rerawa, cikin sauri ta nufi wurin da suke, tana zuwa ta sauke farantin da ke kanta ta fara kukkulla musu kamar yadda suka saba siya, nan da nan aka warwashe ta dauki farantin ta cikin hanzari bayan ta kirga kudinta ta hada Kansu naira dari biyu cif cif, sauri take sosai dan tasan yanzu iyatu tana nan tana jiran zuwanta.
  • Soyayya, tausayi, Rikici by unknownwriteerr
    unknownwriteerr
    • WpView
      Reads 14
    • WpPart
      Parts 5
    Ranar Asabar ce. Iskar safiya tana kadawa a hankali, tana ɗauke da ƙamshin turaren da Mummy ta ƙona a cikin falon gidan. Nafisa tana zaune a gefen taga, hannunta ɗauke da littafi, amma tunanin da ke ranta ya fi ƙarfin abin da ke gabanta. "Kina karatu ne ko kina kallon hanya?" Mummy ta tambaye ta daga bayanta. Nafisa ta yi murmushi ba tare da ta juya ba. "Karatu nake, Mummy." Mummy ta yi dariya. "Karatu? To me ya sa kika kwashe mintuna goma kina kallon waje?" Kafin Nafisa ta amsa, Daddy ya shigo falon. "Ku shirya. Za mu je wajen Kaka Ta Ruga yau." Nafisa ta rufe littafinta. "Yau kuma?" "Eh. Kaka ta ce tana son ganin ki." Kalmar Kaka Ta Ruga kaɗai ta sa murmushin Nafisa ya ɓace. Ta san idan Kaka ta ce tana son ganin mutum, to akwai wani abu a ƙasa. Ba ta san cewa wannan ziyara ce za ta canza rayuwarta ba. A can kuwa, a wani gefen garin, wani saurayi yana tsaye kusa da motarsa. Dogon mutum ne, cikin farar jallabiya, idonsa cike da nutsuwa amma fuskarsa tana ɗauke da wani irin tsauri. Abubakar. Wayarsa ta yi ƙara. "Habib?" "Eh, ina jin ka." "Ka isa?" "Na isa. Amma me ya sa ka ce dole sai na zo yau?" Habib ya yi shiru na ɗan lokaci kafin ya ce, "Saboda akwai wani abu da ya kamata ka sani kafin ka yanke shawarar da kake shirin yankewa." Abubakar ya daure fuska. "Wane abu?" Habib bai amsa ba. Sai ya ce kawai: "Ka jira. Za ka gani da idonka." A daidai lokacin ne Abubakar ya ɗaga kansa. Motar Daddy ta wuce gabansa. Bai san cewa a cikin motar akwai Nafisa ba. Nafisa ma ba ta san cewa mutumin da ta hango a bakin hanya shi ne mutumin da za ta yi ƙoƙarin mantawa da shi sau da yawa a rayuwarta-amma zuciyarta ta ƙi mantawa. Kuma wannan ita ce farkon soyayyar da ta fara cikin duhu...
  • WHEN IT GETS SOAR by Milma2000
    Milma2000
    • WpView
      Reads 64
    • WpPart
      Parts 5
    Story that explains how RAPE spreads into he society,parents contribution,Rapist intentions,mental health,and all kinds of Abuse.centers on Amaakaa a teenager growing up in a strict home with no parents support subjecting her to mental torture and abuse by a young man at an early age,she later got to tell the world her 'RApe story'after the therapist intervention.
  • ZAARAH by Zarahbell_lux
    Zarahbell_lux
    • WpView
      Reads 2,060
    • WpPart
      Parts 41
    Labarin ZAARAH Labarine Mai cike da abun tausayi ,Tsana Dakuma darasi Mai yawa Bugu da Kari Soyayya.Duk zakarar da Allah ya nufeta da Chara Sai tayi
  • Labarin Salmah💞 by Pretty297257
    Pretty297257
    • WpView
      Reads 71
    • WpPart
      Parts 2
    (Hausa novel) Its a tangled lovestory... Sultan and Salmah met on a fateful day that can be called "a black day" to them coz of the personal circumstances that led them bumping into each other, as they claim! which unknown to them is the best thing that could ever happen to both of them. Sultan in an attempt to be a good samaritan took Salmah in his custody which led to so many unxpected cases and events. Habib, a very good friend and brother-figure to Sultan came along and somehow unleashed what has been kept within Sultan for so long regarding Salmah and things took drastic turns which led to so many ups and downs! ~Salmah is a very young beautiful halfcaste yet very naive and 'foolish' (as Sultan always claimed Lol) who went through so much for her age. The only daughter to her mother which life happened and they lost eachother due to some unforeseen situation and after going thru alot, she finally landed in Sultan's parents house for living before she could finally entagle every knot of her life. ~Sultan (sarkin miskilanci da rashin son mutane😃) A very handsome, rich and son to one of the most affluent and influential parents somehow part ways with his family due to some unfortunate circumstance which had him living alone in his apartment for approximately two weeks with that naive and village girl 'Salmah' (according to him) who is too foolish for his liking. Which was the start of everything..! The story does not only revolves around these aforementioned characters, there were so many different events that happened alongside, and I can't promise you wouldn't cry as there was alot of emotional happenings, but trust me it has a very happy and beautiful ending!🥰 The story has so many interesting parts that can't be summed up in just few words, so y'all just have to dive in inorder to understand what I mean when I said 'interesting parts..'🌚 I hope you will enjoy every bit of it 🥰🙏🏻 Y
  • MANSA MUSA by IsaChairmor
    IsaChairmor
    • WpView
      Reads 26
    • WpPart
      Parts 1
    Labarin tsohon sarki daular Mali wato sarki Mansa Musa wanda a lokaci sa daular ta zama mafi arziki a nahiyar afrika da kuma irin gudumawan da ya bayar har zuwa rasuwansa.
  •  For Better Or For Worse.  by WinterBearz
    WinterBearz
    • WpView
      Reads 27,719
    • WpPart
      Parts 20
    Aleema and Ghaffar just got married- she married the love of her life, and he married the girl of his dreams. But Aleema's biggest mistake? Letting another woman into their home- even if she's family. Now, Aleema finds herself fighting for space, for peace, and for her place in a house that's meant to be hers. And it's proving to be the hardest battle she's ever faced.
  • duhun dare  by eermanh
    eermanh
    • WpView
      Reads 121
    • WpPart
      Parts 14
    wannan labari Yana da ban Al,ajabi ban tausai da nadama kusha karatu lpy
  • MUBEENAH by Lauratuabubakar
    Lauratuabubakar
    • WpView
      Reads 1,616
    • WpPart
      Parts 2
    A story that you must fall in love with😆
  • Incentive Soul by Bnt_Naseer
    Bnt_Naseer
    • WpView
      Reads 61
    • WpPart
      Parts 5
    Let's meet to know about this incredible story!