Labarin Yan Qunshe Da Wata Masifaffiyar Soyayya Jindadi Walwal Tare Da Kunci Da Qaddara Guys Sai Dai Kun Karanta Zaku Fahimta
#Maidanbu
#billynabdul
#fauziyya
she didn't want a bodyguard, she could fine on her own even with the death threat hanging on her neck. her thinking changes when all well, a sophisticated south African man comes into the scene. now she not only needs him to guard her life but also her heart.
she was security agent with a stone heart.she had decided never tlove again until she was assigned as bodyguard to the daughter of a wealthy chief where she met the colleague's handsome would she able to guard her heart???
this cakwkiya come from LAZIZUL QALB don't miss it guy's 🤩😍🥰🥰
hhhhh idan na tashi aure, ba aure erin naku ba zanyi bash, ba mata erin matayen ku zan aura ba! aure zanyi wanda kaf birnin KANO sai sun san yau ana bikin KB....idan natashi zaben mata kuwa ko kasar Lebanon taje sai ta zama abar kallo wallahi......
Labarine akan Falmata ƴar Fulani da mijinta Kabir suna tsanin son junansu saboda ita Falmata bata da kowa sai shi amma dare ɗaya ta neme shi tarasa, gata da yara biyu ga wahalar matar da suke haya agidan, kai abumma sai wanda ya karanta abun tausayi!!!
Labarine akan wata yarinya da brother dinta da uncle dinsu ya karbe musu gadon da mahaifin su ya bar musu sae kuma daga baya beat frnd din Abban nasu daya gano komae ya Kae Kara kotu aka karbar musu hakkin su sae daga baya suka koma gidan shi da zama
At last za'a. hada auren safa da safwaan yaron best friend din Abban nasu kuma basa son juna sae daga baya
The name ASHWAAN ya samo asaline da aka dauki first nae din AYSHA wato safa sae a dakko karshen na SAFWAAN shine zae bada ASHWAAN
just read for more
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA TSAFTA DA YARDA.
Labarine akan wata youg lady who worked in YUGUDA's House so that she earned money da zata ma mamanta treatment na stroke da tayi so, daga nan ne zata dating Taufeeq a young man who worked hard just to make his father happy......Just follow for more