mnaige
NAHIYAR MATSAFA labari ne mai zaman kansa, labari wanda zai koyar da ku abubuwa da dama, labarin aljannu har ma da manya matsafa waɗanda suka shuɗe. Labari ne mai kunshi da salon soyayya mai wahala yaudara zalunci, kai har ma da ƙwaɗayi, akwai wahala mai wuyar cinyewa. Labarin ɗauke yake da abubuwan tsoratarwa faɗakarwa kai har ma da nishaɗantar. Dan haka duk wanda yake da raunin zuciya to ya kauce !..