Iyt cerita

Saring berdasarkan tag:
iyt
iyt

1 Stories

  • matar Shehu oleh Mrsimran234
    Mrsimran234
    • WpView
      Membaca 19
    • WpPart
      Bagian 1
    *_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️ ─────────────────────── '''{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.}''' ✏️ ____________(✪)______________ https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980 •·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·• 💥💥💥 💥💥 💥 *MATAR SHEHU* 💥💥💥 💥💥 💥 *08138012334* 6\oct\2023 10:10 By Maryam 2 Bayan angama zaman ta'aziya, "baffa malam ne ya ɗauki "ameerah daman da shi da ammi ne ƙadai suka rage shi ne wanda! Rayuwa ta canza mata bata jin daɗin Rashin "ammi da tai duk tabi tarame tunanin ya ishe ta, daman abbu yarasu tun tana shekara biyu a duniya sai dai ammi da ita taraba gashi mutuwa ta mata yakan kauna, sallama ya ke ta ƙwaɗawa amma shiru ba amsa ba, shigowa yai ɗakin taɓa ta yayi yace ameerah tunanin mai kike bana hanaki ba? Kayi hakuri"hamma nadaina! Yauwa yar ƙanwata, mai zaki ci na siyo maki? Na koshi.. Ki daure kasha fura, yanzu zan siyo maki Kinga "ammi bazata ji daɗin ganin baki cin abinci ba addu'ar ki take buƙata yanzu! Kuka ta fashe dashi, ta faɗa jikinsa a duk lokacin da ta rungume shi wani abu ya keji wanda bai taɓa jiba agun nuratu, rabata yai da jikin sa yace bari na siyo maki..... Minti 10, ya shigo ɗauke da furar zuba mata a kofi yayi yace sha kinji ƙanwata. Sha take kamar zata amai yace" ina umma ta tafi ne"? Taje nan maƙota Barka, anyi haihuwa ne tace min bazata da daɗe ba...