Jameeebeb
Amnat Da kalan rayuwata gwara mutuwa, Astaghfirullah Allah na tuba, na kasance marainiya, basan maihaifa na bah, natashi a' gidan da zalunci da azaba shine xanyi tunkaho dashi
Tunda natashi naga kaina a' gidan basan nidin meh nakeyi bah, baiwa ce ni ko An item used whenever in need bamai min magana bah mai jin damuwata,ya na kwanza ko natashi kowa harkar gabansa yake.
Areef
Young tycoon,
Da xan samu mece kaman keh amma kamila dazanfi kowa jin dadi amma kashhh!!
Wasu murna suke idan sunyi aure ni kuma boye wa nake
I don't know what to do Amnat but anyway xan aure ki xaki samu miji na gari ni kuma nasamu akasin haka.
Ahfiz
Am not in love wit u but lust mesa baxaki gane bah ni saliha mace nakeso ba used one bah,
A' kullum ina gaya miki ba sonki nake bah mesa bazaki gane ba.
Okeyy guys lets meet up in this gorgeous nd twisted story ##Areef twisted life🌚
Lets go💃