#1
GIDAN SOJAby SHAMSIYA ABDULLAHI
LABARINE A KAN GIDAN BABBAN TSOHON SOJA DAYASHA GWAGWARMAYAR RAYUWA, SANNAN AKWAI CHAKWAKIYAR SOYAYYA.
#2
ASHWAAN (Love Saga)✔️by Aysha Murtala
Labarine akan wata yarinya da brother dinta da uncle dinsu ya karbe musu gadon da mahaifin su ya bar musu sae kuma daga baya beat frnd din Abban nasu daya gano komae ya...
#3
JUYIN RAYUWA COMPLETED...by GaskiyaWritersAsso
*JUYIN RAYUWA* Labarin wata marainiyar yarinya ce Sadiya da makauniyar Kakar ta , wadda wani tantiri ya sanya su agaba har rayuwar yarinyar ya runk'a Juyawa salo daban...
#4
MARUBUCIYA.....by SHAMSIYA ABDULLAHI
BAYYANAR ƁOYAYYAN SIRRI NA MUSAMMAN, LABARI MAI ƁANGARORI GUDA BIYU, MASU ƊAUKE DA CHAKWAKIYAR AL'AMURAN RAYUWA DA SOYAYYA ME BAN AL'AJABI. "WANNAN SIRRIN DA ZAI BA...
#5
🤫SAINA AURI MIJIN 'YATA (TA CIKIN...by SHAMSIYA ABDULLAHI
HAJIYA RAHMATU TA DAKA TSALLE TACE SAITA AURI MIJIN 'YARTA HAJARA WACCE TA RASU BAYAN AURENTA DA UBAIDULLAH WATA UKU DA SUKA WUCE, SHIN AUREN SURUKA ZAIYIWU KUWA DA SURI...
#6
NA TAFKA KUSKURE!by janafnancy
_*LABARI NE KAN WATA MATA WACCE TAFI DARAJA KASUWANCINTA FIYE DA AURENTA*_