Janafty Stories

Refine by tag:
janafty
janafty

6 Stories

  • SILAR KENAN by zm-chubado
    zm-chubado
    • WpView
      Reads 332
    • WpPart
      Parts 1
    Labarin Zuriya
  • KISHIN MATA by Hafnancy01
    Hafnancy01
    • WpView
      Reads 2,982
    • WpPart
      Parts 9
    "Don girman Allah Suleiman karka sakeni,ka tuna fa igiya ɗaya ce ta saura atsakanina dakai,ka tausayamun karka maidani bazawaran ƙarfi da yaji..." afusace yace"baki son ah sakeki shine kike kunsa mun baƙin ciki akodayaushe...?yanzu menene dalilin shigowa dakin ƴar'uwarki ah irin wannan lokacin bayan na tabbata kin kwana da sanin cewa mijinta yana ciki...?har uwar ɗaka fa kika biyomu Hafsa...?kuma har kike neman illatamu akan baƙin kishinki...."Haɗiye miyan takaici yayi yana jin yadda zuciyarsa ke masa radaɗi,itama ɗin afusace ta miƙe tana fadin"so kake in ƙyaleku kuci amanata don bani da wayau...? yau fa ake cike kwanaki ashirin da uku da aurenmu amma sbd baƙin halinku na maza wai ace Suleiman har ka yo man kishiya? Jamilar ce wawiya data zauna take kallonka har ka mata kishiyoyi biyu, toka sani ni bazanyi shiru in tsaya kallonka kana aikata abunda kaga dama da wannan kucakar yarinyar bayan ni anawa daran farkon ma ko hannuna baka taɓa ba, shin baka ma ji kunya ba da kake kokarin haɗa shimfiɗa da ƴar cikinka...?"sauran taran numfashinta yayi yace azuciye"menene abun kunya aciki ina ce dai matata ce wacce dubban jama"u suka shaida daurin auranmu...?fine yanzu na gano dalilin shigowarki har cikin ɗaka,so kike kiga yadda zan raya sunnar ma"aiki da matata,shikenan Hafsa yau zan baki mamaki,zan nuna miki cewa bake kadai ce kika iya fitsara da rashin kunya ba akwai shugabanki anan, Zan................."
  • GANGAR DUHU!  by zm-chubado
    zm-chubado
    • WpView
      Reads 379
    • WpPart
      Parts 10
    Rayuwarsa a lulluɓe ta ke da duhun da ba na dare ba, ba shi da kowa sai mahaifiyarsa wadda ke azabtuwa da tarin jarabobin da ke bibiyarta, cikin ko wani irin gida akwai haske amma a cikin nasu gida babu sai tarin baƙin ciki da ƙuntatuwa. Ibrahim Wajagal ya zama gangar duhu mai jefa tsoro a zukatan Al'umar Unguwarsu da kewaye, sannan ya zama murɗaɗɗen ɗa mai sanya mahaifiyarsa hawaye! Soyayya ta zame masa ciwo, ya yin da tausayi ya koma hukunci. Mahaifiyarsa ta rasa zaɓi, a tsakanin ƙauna da fushi wanne zata ɗauka? addu'a za ta yi ko ƙorafi? Haƙiƙa tana buƙatar sauƙi da haske a cikin duhun da ya cinye mata ɗa. Duk da cewa wani duhu ba a haskaka shi da fitila, sai da hasken addu'a da haƙuri kaɗai!
  • BARRACK SOLDIERS LABARINE AKAN RAYUWAR YAMMATA DA MATAN AURE A BARRACKS by feedeenbash
    feedeenbash
    • WpView
      Reads 573
    • WpPart
      Parts 3
    ASSALAMUALAIKUM WARAHMATULLAH! WANNAN NOVEL DIN NA FARASHI BAN KARASA BA, AMMA YANZU INSHA ALLAH ZAN KARASA SHI COMPLETE NA FARA TUN DAGA FARKO, GA WAYANDA SUKA KARANTA DAMA WANDA BASU KARANTA BA, KU DAI KU SHIRYA DOMIN KARANTA WANNAN KAYATACCEN LABARIN.* *PLEASE BANDA COMPLAIN AKAN YAWAN TYPING YANDA ZAN IYA ZANYI PLEASE.* *NOTED* *NOVEL DINA FREE NE BAN YARDA WANI KO WATA SU SIYAR MUN BA KO SU JUYAN TA KOWANE BANGARE KIRKIRARREN LABARI NE IDAN YAYI KAMANCECENIYA DA WANI TO ARASHI NE.*
  • DAN ISKAN NAMIJI by feedynbash
    feedynbash
    • WpView
      Reads 52,159
    • WpPart
      Parts 32
    Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun duniya akwai darusa masu yawa a ciki
  • ALLU TA TONO GARMA by jameelar1
    jameelar1
    • WpView
      Reads 16
    • WpPart
      Parts 1
    Yarinya aka sace daga baya aka gano ta