Jiddah_Maikano
labari ne akan masoya biyu jiddah da Mohammed wanda Allah ya dora musu kaunar juna tun basu ga juna ba, labarine dauke da darussa da misalai na zamantakewar rayuwa because it's a true life story of two people I know, a must read story of love, trust, patience and tolerance.