Juriya Stories

Refine by tag:
juriya
juriya

9 Stories

  • IHSAN by YoungNovelist4
    YoungNovelist4
    • WpView
      Reads 43,203
    • WpPart
      Parts 46
    ROMANTIC LOVE STORY,IS ALL ABOUT AN ORPHAN WHO SUFFERED ALOT FROM HER STEP MUM,BUT LATER HAVE A BETTER LIFE WITH THE HELP OF 3 PEOPLE,,JUST READ ND FOUND OUT WHO THE 3 STARS ARE
  • UQUBAR UWAR MIJINA by YoungNovelist4
    YoungNovelist4
    • WpView
      Reads 11,324
    • WpPart
      Parts 19
    Based on true life story labarine akan wata baiwar Allah wanda uwar miji tajefata cikin matsanancin baƙin ciki ɗa gararin rayuwa,sanadin hakan ta..just read and find out
  • CIWON ƳA MACE.. by Ouummey
    Ouummey
    • WpView
      Reads 2,991
    • WpPart
      Parts 16
    Rayuwa cike take da kaddarori da dama, dan Adam baze ce tayi imani ba kuma Allah ya kyale shi kawai, dan yadda da wannan imanin se Allah ya rubuto series of jarrabawowi din tabbatar da ingancin imanin namu. Se dai san rai da son zuciya na jagorantar dan Adam ga munanan ayyuka, wanda daga karshe suke jinginawa ƙaddara, akwai ƙaddara, amma kuma a boye cikin kaddarar nan akwai jagorancin wasu munanan halaye, son kai, hassada, bakin ciki, da ire iren su. Akwai wani karin magana da Bahaushe ke amafani da shi,musamman a tsakanin mu mata, wanda nake da ja akan shi, da kwarin gwiwa ta, da dukkan zuciya ta, haka da dukkan murya ta nake faɗin CIWON ƳA MACE BE TAƁA ZAMA NA ƳA MACE BA!. Ban yarda da karin maganar wai CIWON ƳA MACE NA ƳA MACE bane, ban kuma aminta ba, shiyasa tun tasowa ta nayi watsi da shi, bangarori da dama da na duba na rayuwar mu mata ya karya ta shi. Ina tunanin bahaushe be fahimci rayuwar mu ba, be karanci mata ba, da na tabbata baze fadi wannan zancen ba balle har ya shiga jadawalin karin maganar mu na Hausa masu tushe da dimbin tarihi. Bari kuji, mace ita ce matsalar mace yar uwar ta, dukkan kukan mace in kun yi duba daga tushe zaku ga daga mace yake, kyashi, bakin ciki, hassada, son kai, munafunci da wasu sauran mugayen halaye da dabi'u sun tare a wajen mata ne. Ba zan ce duka ba dan ko a cikin gidan karuwai akan haifi malami, sedai da yawan mu haka muke, bana tunanin akwai macen da in aka binciki rayuwar ta ba za'a samu tabon yar uwar ta mace ba, in one way or the other, se kuma da na fara fahimtar rayuwa na fahimci DOLE ACE MATA SUN FI YAWA A WUTA.! Ban tsani mace ba dan nima itace, mahaifiya ta ma itace, akwai kuma tarin yayye da kanne, sedai na tsani munanan halayen mu, na kyamaci gurbatattun mata na daga cikin mu, dan sun taka rawar gani cikin KADDARAR RAYUWA TA!. Dan Allah kar ku yanke min hukunci batare da kun saurare ni ba, ina rokon ku ku bani aron lokaci da hankalin ku, ku biyo ni dan jin muguwar rawar da mace ta taka cikin ra
  • KOMAI NUFIN ALLAH NE by fateemah0
    fateemah0
    • WpView
      Reads 29,261
    • WpPart
      Parts 63
    labarin da ya samu rubutowa daga DEEJAH UMMU FU'AD AND AFNAN, labari ne mai taba zuciya tare da sassanyar soyayya, karku bari a baku labari ku karanta kuyi vote ku comments
  • PRINCE AIRAN AND MAIMOON by YoungNovelist4
    YoungNovelist4
    • WpView
      Reads 13,794
    • WpPart
      Parts 23
    A story about Love,Hypcrisy, betrayal, sacrifice and sorrow, Is all about two kingdoms who are families but unknown to them,and they all wish one day Destiny will unite them again and everything wr go fine and safe
  • A BARWA RAI by Oum_Nass
    Oum_Nass
    • WpView
      Reads 132
    • WpPart
      Parts 1
    Mutane basu fiya amsar abubuwan da suke biye a bayan takunsu ba, idanuwansu kan rufe da ƙoƙarin yin ɗaɗɗage da son ganin wanda ke nesa da su. Nesa ta sosai da zai hanasu ganin mafi kyau a cikin tarin mai kyau ɗin da ke tare da su. Shi yasa kodayaushe kalaman Husna ke gogaggay da son barwa Rai komai dan ya rarrabe tsakanin Aya da tsakuwa.
  • Jarabta by Bahadejia
    Bahadejia
    • WpView
      Reads 49
    • WpPart
      Parts 3
    na Gina jigon wannan labari ne akan irin abinda yake faruwa da yan mata a makarantun gaba da sikandire...
  • z by Ummsultn
    8
    z
    Ummsultn
    • WpView
      Reads 5
    • WpPart
      Parts 1
    zzzzzz