#1
HANNU ƊAYA (BA YA ƊAUKAR JINKA)by fateemah0
labarin HANNU ƊAYA labari ne da ya samu rubutu daga tsaftataccen Alƙaluma na marubutan kainuwa, gamayya ce inda marubutan kainuwa suka haɗa hannu wajan zaƙulo muku wanna...
#4
KUSKURE NAHby Oum tasneem
k'irk'irarren labari ne da ya k'unshi mafi akasarin kuskuren da 'yan mata da samari sukeyi na zama da abokan banza,da kuma cin amanar aure da sakayyar da zata biyo tun a...