Kasaita Stories

Refine by tag:
kasaita
kasaita

2 Stories

  • 𝐊𝐀𝐌𝐀𝐑 𝐒𝐔 𝐂𝐄 𝐃𝐀𝐘𝐀 by zaharadaty
    zaharadaty
    • WpView
      Reads 503
    • WpPart
      Parts 1
    Salma bata da makusa sai dai akwai babbar matsala Salma bata Sallah ko kadan,duk yanda ka damu da tayi Sallah to baza ta taba yi ba,haka duk wani abu da ya shafi addini bata yi,yin duniya baza tayi ba,ko na ganin Ido sai taga dama,tana da surutun tsiya idan ta samu waje fadi ba a tambayeka bace,komai ta fada idan taga dama bata da sirri,haka ga tambaya har tafi dan jarida amma ba a gane hakan sai Salma ta aminta da mutum sosai zatayi ta zuba har sai ya gaji. Halayen Salma kenan zaku iya tsintar wasu a cikin novel nan gaba. To muje zuwa muji ya zata kaya jaruma ba sallah ambani ai🤣😂😂
  • SON ZUCIYA by FatimaUmar977
    FatimaUmar977
    • WpView
      Reads 7,855
    • WpPart
      Parts 16
    littafin son zuciya littafi ne mai d'auke da zallar soyayya had'i da nishad'antarwa wannan littafi akwai chakwakiya domin kowa soyayyarsu zata dawo ta zama kiyayya mai muni dama soyayya kan iya dawowa ta zama kiyayya wannan amsa tana gareku masu karatu. "Wayyo Allah ni Khausar meyasa lokaci d'aya rayuwa ta juya min tayi min juyin masa meyasa masoyina ya koma makina dama soyayya kan iya zama kiyayya wannan wace irin rayuwa ce nake ciki anya bazan kashe kaina ba" "Zaki iya ai abinda kika aikata a musulince yafi kisan kai, ke har kina da bakin magana Kausar kuka ma bakiyi shi ba sai nan gaba" kai ta d'ago hawaye na fita a idonta ganin bashi d'aya bane yasa ta share hawayen da take