Kasarhausa Stories

Refine by tag:
kasarhausa
kasarhausa

2 Stories

  • RAYUWA (BOOK THREE) by Arewa_Author
    Arewa_Author
    • WpView
      Reads 207
    • WpPart
      Parts 27
    Ina miqa gaisuwata ga masoya littafin RAYUWARMU. Allah yakawo mu labarin Luttfiyya, yar autar Umma da Abba. Sede Luttfiyya akwai rawar kai, ina rawar kanta zekaita ya barota. waye ze taimaka mata? kubiyoni mukaranta labarin Luttfiyya. Taku ta kullum AREWA AUTHOR. ME LABARIN YAN GAYU.
  • Mu....... (Us) by Izzuddeenms
    Izzuddeenms
    • WpView
      Reads 54
    • WpPart
      Parts 3
    Mu Da Iyayenmu rayuwarmu tana tafiyane da albarkarsu, Mu Da Iyalanmu rayuwarmu tana tafiyane da kyautatawarmu ga junanmu, Mu Da Abokanmu rayuwarmu tana tafiyane da hakurinmu a tsakaninmu, Mu Da Makwabtanmu rayuwarmu tana tafiyane da kawaicinmu ga zamantakewarmu, Mu Da Sana'armu rayuwarmu tana tafiyane da gaskiyarmu a sana'ar, Labarinmu da kuma Hikayarmu tana tabbata ne da dadin faruwa gwargwadon yadda muka fahimci zahirin rayuwar da kuma yadda muka shiryawa fuskantar wannan kalubalen na rayuwa. Alhaji Hashim ya kyautata kwarai ga iyalansa, iyayensa, makwabtansa, ma'aikatansa da Abokansa. Amma kaddararsa ta sanyashi rasa ransa a kaddara bayyananniya. Sai dai rayuwarsa ba aba bace da zata salwanta haka kawai! Akwai kalubalen da yake biyowa baya wadda ya girgiza dukkan madafan ikon kasar ta Najeriya.