Khadijacandy Stories

Refine by tag:
khadijacandy
khadijacandy

19 Stories

  • Namiji Kanin Ajali by AmdeeyTejj01
    AmdeeyTejj01
    • WpView
      Reads 153
    • WpPart
      Parts 6
    Labarin Qaddarar Auren Halima ku dai ku biyoni a labarin akwai dinbum Darasi a ciki Dafatan zaku bani hadin kai...
  • ƊAN AMANA by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 30,981
    • WpPart
      Parts 22
    ƊAN AMANA... Labari ne a dunkule sanin sirrin warwaransa sai an shiga daga ciki.... Akwai kyayawar Hikaya.
  • SANADIN KISHIYA NE by MAMANAFRAH12
    MAMANAFRAH12
    • WpView
      Reads 1,257
    • WpPart
      Parts 20
    Ƙanin babanta ya aura mata shi ba tare da saninta ba, a ranar farko a gidan ɓijin ta haɗu da wasu kiraje da suka canja kamanninta har sai da ta zama makauniya duk a sanadin kishiya.
  • Wasu Iyayen by AmdeeyTejj01
    AmdeeyTejj01
    • WpView
      Reads 1
    • WpPart
      Parts 1
    Wasu iyayen su suke lalata rayuwar ƴaƴan su da kansu da sunan sunayi musu tarbiyya
  • BAKI.... Shike Yanka Wuya by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 1,688
    • WpPart
      Parts 14
    Gajeran labari mai tsayawa a zuciya.
  • BAYA BA ZANI by fadeelalamido
    fadeelalamido
    • WpView
      Reads 24,911
    • WpPart
      Parts 17
    Hausa novels
  • ƘAZAMIN TABO by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 2,342
    • WpPart
      Parts 13
    Akwai ƙalubale me tarin yawa a cikin wannan Hikayar, bance babu soyayya ba sai dai akwai ababen ban mamaki da zasu faru, domin ya tattaru da manyan damuwa, kunci, rikici, abin tausayi, sai soyayya da yake a matsayin madubin labarin.
  • HANAN..... by Basmaherlele20
    Basmaherlele20
    • WpView
      Reads 256
    • WpPart
      Parts 3
    hhhhh idan na tashi aure, ba aure erin naku ba zanyi bash, ba mata erin matayen ku zan aura ba! aure zanyi wanda kaf birnin KANO sai sun san yau ana bikin KB....idan natashi zaben mata kuwa ko kasar Lebanon taje sai ta zama abar kallo wallahi......
  • A DALLIN TA by bilkisubilya
    bilkisubilya
    • WpView
      Reads 8,577
    • WpPart
      Parts 6
    Soyayya mai sarkakiya.
  • Hudaaya💞 by prettyayush
    prettyayush
    • WpView
      Reads 290
    • WpPart
      Parts 4
    Story of a girl named hudaaya and haidarrh💞
  • FANSAR FATALWA  by shamsiyaManga
    shamsiyaManga
    • WpView
      Reads 5,751
    • WpPart
      Parts 35
    FANSAR FATALWA! Labarin FANSAR FATALWA labari ne da ya ƙunshi cin amana tsantsa wanda ƙawaye suke yiwa junan su. Labari ne akan wasu ƴan mata guda biyar waɗanda suka taso cikin wata irin azababiyyar aminta,wadda idan aka tashi kwatancen aminan ƙwarai su ake fara kawowa a sahun farko,sai dai kash! Duk da irin wannan aminta ta su hakan bai hana su cin amanar juna ba,inda suka haɗa kai suka ci amanar ɗaya daga cikin su wadda sanadiyyar haka ta rasa duk wani farin ciki na rayuwa,kama daga kan ahalin ta,karatun ta,saurayin ta wanda zata aura,at long last tazo ta rasa rayuwar ta,sai dai kuma ashe hakan da suka aikata basu san cewa reshe ne zai juye da mujiya ba.Taci alwashin ƊAUKAR FANSA sai dai ta yaya hakan zata kasance?Ta wace hanya zata bi ta rama wannan cutarwar da aminan ta suka mata?domin ance Rama cuta ga macuci ibada ne. Hmmm akwai ƙura fa a cikin wannan labain ina faɗa muku tafiyar ta musamman ce,amma fa sai wanda ya biyo ni,saboda haka ma yasa na rubuta shi a matsayin Free book saboda Irin darussan ciki.
  • MIJIN ARO  by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 4,411
    • WpPart
      Parts 20
    Yana karya zuciya, akwai saka nishadi, sannan zai saka ku farin ciki,kyakkyawar karshe
  • ZUCIYAR REEMA by Mrsjmoon
    Mrsjmoon
    • WpView
      Reads 7,195
    • WpPart
      Parts 56
    A touching heart story. Shin me ta b'oyewa a cikin Zuciyarta, wanda ta kasa sanar da kowa hatta kuwa da mafi kusanci da ita wato mahaifiyarta?
  • KAZAMAR AMARYA Completed  by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 56,411
    • WpPart
      Parts 45
    Sanin labari sai an shigo daga ciki
  • ƘANGIN TALAUCI  by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 2,188
    • WpPart
      Parts 14
    Ina so zanyi rubutu yadda tamkar zuciyata ce alkalamina, a bisa dalilin taraliyar da ke ciki, rikita rikita da kuma rudani, tsantsar tausayi, zazzafar yanayi mai kulle a cikin zargen bakin ciki, wanda tabbas a zahirin kundin kaddarar bil adama hakan shike faruwa duk da kirkira ne, kuma a haka salon labarin ya bayyana sunansa da kuma ma'anarsa. # ƘANGIN TALAUCI # #Rahma Kabir✍
  • AMARYAR ZAYYAD by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 5,841
    • WpPart
      Parts 18
    Sanin abinda ke cikin labarin sai an bini daki daki amma akwai sarkakiya.
  • DA WATA A ƘASA by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 1,168
    • WpPart
      Parts 13
    Akwai son zuciya me sanya mutum a tarkon nadama, zalunci mai kunshe da keta, zawarci mai sanya kunci, mutuwa mai dauke da yankan kauna. Nadama mai sanya kukan zuci gaba daya duk a cikin labarin DA WATA A ƘASA.
  • BAKAR FURA by fadeelalamido
    fadeelalamido
    • WpView
      Reads 9,006
    • WpPart
      Parts 17
    ✍🏻✍🏻BAKAR FURA lbr ne da yafaru da gaske, wanda yake dauke da Soyayya me kayatarwa, ga tarin Nishadi, ban al'ajabi tare da ban tausayi, gameda fadakarwa, wadan da abun ya faru dasu muna nan muna cigaba da rayuwa tare dasu cikin wannan duniyar tamu,Allah yabani ikon isar da sakon yadda ya dace.
  • TA ƘI ZAMAN AURE... by KhadeejaCandy
    KhadeejaCandy
    • WpView
      Reads 14,997
    • WpPart
      Parts 19
    "Ni ma ina da buri, ina da mafarkai irin na kowace mace, sai dai kuma kaddara ta shata min layi, yadda alƙalamin ya zana dole haka zanbi... Daga lokacin da na fahimci haka, sai tsoro da fargabar me zai faru a gaba ya fice a zuciyarta. Tafiyar da babu dawowa ta zama dakuna..." TA ƘI ZAMAN AURE... Share fagen wata tafiya ce mai sarkakiya da daure kai. Wata kalar kaddara ce mai rikitarwa, shimfida ce dake lalaye tafiyar wasu daidaikun mata.... Tafiya ce ta irin matan da duniya ta canja musu zane, suke da wani rufaffen sirri a zuciya! Sai dai kadan daga masu ilmi ke fahimta. A cikin rayuwa akwai mutuwa haka ma a cikin mutuwa akwai rayuwa shim kun ankara da haka? Mabudin kowace kofa makulli ne sai dai wannan kofar a balleta ne ta kasa, sai shigar cikinta ta kasa yi ma mai dakin dadi. Al'umma sun kasa yi mata uzuri iyayenta sun kasa fahimta, mazajen kuma sun kasa riko...? Uba na gari jigo, sai dai ita bata dace ba, miji na gari gimshiki a nan din ma dai bata dace ba, kuma duka laifin yana komawa zuwa gareta ne.... Duniya ta yi mata juyin masa, ta yadda ta kasa banbance fari da baki, ji da gani sun mata nisa, albishin daya take jira... mutuwa...!