Suhaanahh
Zahra is the "Perfect Woman."
To her parents, she is their pride.
To her siblings, their backbone.
To the world, she is a 21-year-old successful lawyer living a life of beauty, luxury, and admiration.
But perfection can be a prison.
Married at sixteen, not for love, but out of total obedience to Umarnin Mahaifa. Zahra walked into a marriage that became her silent battlefield.
For six years, she has endured Farouq's cruelty.
For six years, she has swallowed pain behind designer smiles.
For six years, she has heard only one advice:
"Zahra, ki yi haƙuri."
No one sees the bruises hidden beneath silk.
No one knows the secret she carries.
No one realizes that her "perfect" life is nothing but a golden cage.
Yaushe rayuwan auren ta zai zama kaman na kowa? Yaushe farouq zai daina dukan ta gaban yaransu? Yaushe uwan mijin ta da yayyen mijinta xasu so ta?
Yaushe xasu janye kiyayyan da suke mata duk don saboda mahaifin ta ba kowa ne ba? Basu suka sakawa kansu ba amman dangin mijinta sun kasa fahimta. Suna taya dan uwansu kin abunda baya so.
Itan ma ba sonshi take yi ba ta aure shi sai dan cika UMARNIN MAHAIFA. Bata taba saba wa iyayenta ba. Kowa hakuri yake cewa tayi bayan babu wanda yasan hakurin da take yi a gidan aurenta.
Ta kasance mai boye sirrin ta ko mahaifiyar ta bata taba fadawa ya rayuwan auren ta yake ba. Dayawa mutane na dauka she has the perfect life saboda ta ci mai kyau ta sha mai kyau ta saka mai kyau sannan ta hau mota mai kyau amman ba wanda yasan kuncin da take ciki.
There's more than what meet the eyes. She's hurt but she never cease to smile. Shin zata iya cigaba da hakuri kaman yanda mutane ke cewa ko kuwa hakurin ta zai kare? Atleast she tried to save a dying relationship for 6 years but all in vain....
Biyo ni cikin labarin "UMARNIN MAHAIFA" dan jin ya labarin zahra zai kasance....