Kwadayi Stories

Refine by tag:
kwadayi
kwadayi

4 Stories

  • ƘANGIN TALAUCI  by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 2,277
    • WpPart
      Parts 14
    Ina so zanyi rubutu yadda tamkar zuciyata ce alkalamina, a bisa dalilin taraliyar da ke ciki, rikita rikita da kuma rudani, tsantsar tausayi, zazzafar yanayi mai kulle a cikin zargen bakin ciki, wanda tabbas a zahirin kundin kaddarar bil adama hakan shike faruwa duk da kirkira ne, kuma a haka salon labarin ya bayyana sunansa da kuma ma'anarsa. # ƘANGIN TALAUCI # #Rahma Kabir✍
  • DUNIYA  by MissDmk
    MissDmk
    • WpView
      Reads 2,490
    • WpPart
      Parts 26
    BASED ON TRUE EVENT
  • FA'AZ DA FA'IZ by sara_muhammad12
    sara_muhammad12
    • WpView
      Reads 113
    • WpPart
      Parts 3
    FA'IZ ya kasance da namiji tilo a wajan mahaifiyarshi, duk da yana da qani dan uba da qanne mata. Miskili ne na qarshe amma zuciyarsa cike take fal da damuwa ga boyayyun 'yan adawa masu son ganin bayansa. FA'AZ ya tashi cikin qunci babu walwala, kullum cikin kokwanto yake anya INNA KULU ce ta haifeshi? A qarshe dai ya fara neman hanyar salama da walwala. Shin qaddara zata kawo musu canji ko kuwa? Ku biyoni.... Masoyiyarku, Sara Muhammad.
  • Y'AR GANTALI by Ruky_i_lawal
    Ruky_i_lawal
    • WpView
      Reads 75
    • WpPart
      Parts 1
    labari ne mai cike da darussan rayuwa. yar gantali ce ga kwaɗayi ga hassada da kai kanta inda Allah bai Kaita ba.