Historias de Kyautatawa

Buscar por etiqueta:
kyautatawa
kyautatawa

1 Historia

  • KAUNAR GASKIYA  por kulu_Abdul
    kulu_Abdul
    • WpView
      LECTURAS 28
    • WpPart
      Partes 4
    Kaunar Gaskiya littafi ne da ke bayani kan rayuwar wani matashi mai fama da stammering , wanda ubansa ya bar shi da 'yan uwansa a lokacin da suka fi bukatarsa. Rayuwa ta dora masa nauyin da bai dace da shekarunsa ba, tare da radadin raini, shiru, da rashin fahimta daga al'umma. A cikin iyalinsa akwai Aisha, 'yar uwarsa mai fama da cutar sickle cell, wadda take shan wahala tun haihuwa sakamakon auren AS da AS. Ta hanyar labarinta, littafin yana fallasa illar sakaci da jahilci, tare da wayar da kai kan muhimmancin ilimin genotype kafin aure. Duk da wahala da kalubale, labarin yana nuna cewa hakikanin soyayya tana wanzuwa, kuma duk wanda ya dogara da Allah, ko da yana da rauni, zai samu wanda zai karbe shi yadda yake.