
#2
HATSARIN SO💓💓💓by PHTVDRAMA
labarin Abubakar da budurwar sa yar Syria da take shiga hatsari sanadiyar hakan yake zuwa Syria don ya taima keta

#3
NAJMAH by meenerhby Amina Shuaibu
labarin wata baewar Allah wacce ta taso cikin qunci, wahala ta funsakanci kalubalen rayuwa kala-kala amma dg qarshe sae Allah y hadata d wata baewar Allah mae kyakykyawa...

#5
RUDANIby Bilkeesu Aliyu
Labarin soyayya mai hade da rikici, inda wasu yan biyu ke soyayya da yarinya daya amma batare data sani ba sai daga baya

#7
#BAKU MIN ADALCI BAHby fateema A.y Umar
labarin wata yarinya ceh mesuna Kuhailat " tun tana Qarama Allah yayiwa baban tah rasuwa , sai mahaifiyar tah , tanada shekaru 11 adunia itama maman tarasu , sai ri...

#8
HAEEDARR (live story)by ALIYU ISHAQ
wannan labari mai suna (HAEEDARR) labari nehh daya faru a gaske lbrn yana dauke da darussan rayuwa da ban tausayi kai sadai ka karanta