maryamtijjaniabdull
Hmmm labarina ta Ina zan fara tarihin rayuwa ta ahalina haduwata da Junaid ko Kuma da Muhammad. y rabb kudea kawea mu hadu a LABARINA y rabb tsumammiyar soyayyaya,aminci, heart break d .s.s.
Note:to someone that is very emotional zea iya yin kuka🥹.
Amman fa akwai soyayyaya hmm kauna iya kauna🥰♥️🔥. Kudai muje zuwa insha Allah you guys won't regret this journey.
#FATIMA
#JUNAID
#MUHAMMAD.