
#1
♦️AL'AJABI♦️ (DAGANI BABU TAMBAYA) by realhajarayusuf
DAGANI BABU TAMBAYA Gajeren Labarine na wata matarda ta auri bako Wanda baasan Asalinsa ba, labarine Mai abun al'ajabi, rikitarwa da kuma kalubalen Rayuwa.

#2
ADAMAby Ramlatu Abdulrahman
Adama takasance agidanmijin dabashi ta auraba anata tunanin sedai shirinne Amma ko zata zauna ...ko 'ka'ka... taku Ramla Abdulrahman