Lamtana Stories

Refine by tag:
lamtana
lamtana

3 Stories

  • ƳAR HIZBA(PAID BOOK) by mumamnas2486
    mumamnas2486
    • WpView
      Reads 350
    • WpPart
      Parts 5
    Cakwakiyar labari a kan wata matashiya da ta dira a Humar Hizba ta garin KADABO, ta zo da salo iri iri ciki kuwa harda koyar da mata da maza rawa don samarwa da hukumar kuɗin shiga. Bata soyayya, maza tsoronta suke, tana iya komai akan hukumar. Tsoro da fargaba ya kama manyan malaman dake hukumar, don gudun kar ta rusa hukumar HIZBA a fara yi wa hukumar mummunan kallo ƳAR HIZBA KENAN
  • kowa Ya Raina Tsaiwar wata........ by qeenjanah
    qeenjanah
    • WpView
      Reads 634
    • WpPart
      Parts 7
    labari ne akan wata mace,me Halin kaza ci ki goge bakinki.me rainuwa mara godiyar ubangiji. Allah ya gama ta da mijin marainiya anma sam bata gode ba.
  • Komai Daidai Ne... by BamaiDabuwa
    BamaiDabuwa
    • WpView
      Reads 167
    • WpPart
      Parts 1
    Labarin nadama da daukar fansa a kurarren lokaci. "A wannan rayuwar babu wani abu ba daidai ba, ya danganta da kusurwar da mutum ya kalli abun ne. Duk muni ko kyaun abu yana daga kallonka ne; idan ka kalla da soyayya, babu abun da za ka ji face shauki da rubibinsa. Kamar yadda ya sa6a a sa6anin kallonka."