Labari ne akan wasu ma'aurata da ke zaune lafiya tsawon shekaru da wata matsala ta afku akan y'ay'ansu. Matsalar da ta janyo wargajewar zaman lafiyar su dalilin....... Ku karanta ku sha labari.
Labari ne mai sarƙaƙiya da dole warwareta sai ni da zan jagoranci ragamar labarin, ku biyo ni domin kwasar darasin da zai faɗakar da ku tare da nishaɗantar da ku a wannan labari na Mayafin Sharri.