maryamad856
Labarin Zahra wacce kauna ta yi wa yankan baya, wacce rayuwa ta yi wa tsanani saboda tana jin za ta iya rabuwa da kowa akansa. Wacce ta fifita soyayyarsa akan ta mahaifanta... Ba iya wannan ne kaɗai ke kunshe cikin littafin ba, akwai chakwakiya kudai biyoni cikin tafiyar littafin domin na warware muku zare da abawa.