Makirci Stories

Refine by tag:
makirci
WpAddsoyayya
WpAddtausayi
makirci
WpAddsoyayya
WpAddtausayi

24 Stories

  • RUFAFFEN DUMA by khairi_muhd
    khairi_muhd
    • WpView
      Reads 1,053
    • WpPart
      Parts 23
    RUFAFFAN DUMA. A cikin duhun dare, a tsohuwar tashar jirgin ƙasa da aka bari shekaru da dama, ana jin wani kuka da ba a san asalinsa ba. Mutane sun ɗauka aljani ne, amma akwai wasu da suka fi sanin cewa ba komai bane illa saƙon gargadi daga waɗanda ke da abin da za su ɓoye. Lokacin da binciken ya shiga hannun mai gaskiya, sai asirin da ya fi ƙarfin mutum ɗaya ya fara bayyana. Gaskiya ta fara tsayawa gaba da ƙarfin iko, amma cikin duhu mai cike da barazana, ba a san wane ne zai rayu ko kuma wane ne zai ɓace ba kafin haske ya bayyana. Wannan labari na ɗauke da sirri, siyasa, da jarida, inda kowane kalma, kowane kuka, da kowace alama za su iya zama makami ko kuma tarko.
  • GIDAN AUNTY by Msslee22
    Msslee22
    • WpView
      Reads 82
    • WpPart
      Parts 1
    A heart touching love story
  • MIEMIE BEE A WANKI GARORI by Sadnass
    Sadnass
    • WpView
      Reads 85,595
    • WpPart
      Parts 62
    Labarine k'irk'irarre na tabbata zai Ilmantar tare da nishad'antar daku,kuci gaba da biyoni karku bari a baku labari... LOVE YOU
  • RAYUWAR INDO AISHA CIGABAN LITTAFIN INDO AISHA by ummuhfadima111
    ummuhfadima111
    • WpView
      Reads 225
    • WpPart
      Parts 5
    Ina fatan masoyana na wattpad baku manta da labarin Indon Baffah ba? Labarin Indo Aisha labarine me matuƙar taɓa zuciya ga nishaɗi ga ban tausayi ga zazzafar soyayya duk acikin wannan lbrn.
  • AL'AMARIN KISHI... by AmeenahMUzair
    AmeenahMUzair
    • WpView
      Reads 2,341
    • WpPart
      Parts 5
    Anty gaskiya NA gaji DA boye masu mama al'amarinnan,kawai zan fada musu domin nayi bincike akan matar nan gaba daya ta zarce MA tunanimu kawai ki hakura DA Barrister ba shine autar maza ba haba kullum DA irin gargadin DA ake mana FA kuma DA alamar ba barazana ce ba😫
  • TARKON MAQIYA by AminaYusufMuhammad
    AminaYusufMuhammad
    • WpView
      Reads 636
    • WpPart
      Parts 8
    GODIYA! ina godiya ga Allah ubangijin talikai;da ya bani ikon rubata wannan labari, tarkon maqiya labarine me kunshe da yaudara;baqinciki;da kuma soyayya.
  • Haleematu  by Reedahmz
    Reedahmz
    • WpView
      Reads 12,443
    • WpPart
      Parts 67
    Rayuwar Karamar Yarinya data Rasa iyayenta Biyu A lokaci guda bayan haka rikonta yakoma wurin dangin mahaifinta da yadikonta ....
  • BURI by ummuelham
    ummuelham
    • WpView
      Reads 40
    • WpPart
      Parts 1
    Labarine nawata yariya data tashi a unguwar geto wace uwarta ta cusa mata shegen kwadayi da burin son saita auri me kudi danta mallaki manyan moto ci da gidaje, hakan yasa uwarta bin malamai da bokaye dan sama ma yarta sa'a daga karshe tafada hannun muguwayen mutane tasanadin kawarta da takaita tabarota. Hattara iyayye
  • BANSAN INDA SUKE BA A HALIN YANZUN by JameelarhSadiq
    JameelarhSadiq
    • WpView
      Reads 66
    • WpPart
      Parts 2
    Labarine wanda ya kunshi ban tausayi cin amana makirci da kuma ban dariya, inda zakuji yanda ake raba uba da yaranshi sanan kuma amaida mutum kamar gawa bayan kuma da ba haka yake da shin ta wace hanya za'a samu saukin wannan ciwo kudae ku biyo dan jin ya yake. 😢
  • BOYYAYEN SIRRI A CIKIN SIRRI by NabAbarar
    NabAbarar
    • WpView
      Reads 17
    • WpPart
      Parts 3
    Tausayi, Wahalar Rayuwa , Makirci da kuma Sadaukarwa.
  • A RUBUCE TAKE k'addarata by huguma
    huguma
    • WpView
      Reads 7,211
    • WpPart
      Parts 7
    kin karanta HANGEN DALA.....maza biyoni cikin littafin A RUBUCE TAKE kiji kaidin kishiya.
  • SADAUKIN BURHAAN CIGABAN IZZAH KO MULKI by JameelarhSadiq
    JameelarhSadiq
    • WpView
      Reads 283
    • WpPart
      Parts 3
    Kamar yanda kuka sani Labarin Izzah ko mulki labarine wanda ya kunshi mulki na zalinci, ga cin amana ga kuma tausayi da soyayya, kuma kunsa ba gama shi nayi ba to ga Sadaukin burhaan nan idan zaku shin ina sadauki ya je, sannan ina Shatema yake zuwa da Asma'u shin Zubaina zata fidda miji sa kanta, kuma Hamza zaiyi mulkin Burhaan sai ku cigaba da biyo ni dai
  • DUNIYA by Fatima_writes_
    Fatima_writes_
    • WpView
      Reads 106
    • WpPart
      Parts 3
    A tunanin Shaheed ya dace da samun Shaheeda, mai zai faru lokacin da aka yi wa Shaheeda kisan gilla a daren aurensu? ba a tsaya a haka ba aka doramai laifin kisan. Waye ya kasheta? Shin Shaheed ne ko Mahaifinshi? Me zai faru lokacinda zargi ya kai kan Sa'ad da Sa'adah? Lokacinda bincike ya kai kan Salim da Salima? Ku biyoni a labarin abokai uku:Shaheed ,Salim da Sa'ad da kaddarar da ta hadasu da kawaye uku:Shaheeda ,Salima da Sa'adah. S&S something.
  • RIKICIN MASOYA by Ruky_i_lawal
    Ruky_i_lawal
    • WpView
      Reads 267
    • WpPart
      Parts 9
    labari ne na wasu masoya guda biyu masu matukar k'aunar junansu duk da yawan Rikici da rashin fahimtar juna dake tsakaninsu.
  • DA BANSAN ASALINTA BA by FatimaUmar977
    FatimaUmar977
    • WpView
      Reads 472
    • WpPart
      Parts 1
    labarin DA BANSAN ASALINTA BA labari ne mai rikitaciyar soyayya labarin masoya guda biyu wanda shi uban yariyar ya kasance mashayen giya ya dauki giya tamkar abinci Allah ya bashi kyakkyawar yariya son kowa kin wanda ya rasa, cikin hukuncin ubangiji Allah ya hadata da wani hadaddan gaye a barrack dinsu dake Abuja sai dai kash dalilin halin ubanta ya dauki karan tsana ya daura mata danshi a tunanin ai babu yanda za'ayi ace gaba bata kyau ba bayanta tayi kyau duk a tunaninshi tunda mahaifinta dan giya ne ita koma zata kasance yar duniya...
  • 💐💐💐💐💐💐💐💐 Rayuwa Kenan! Daga Ummu Afrah.                 💐💐💐💐💐💐💐💐 by AsmauTuraki
    AsmauTuraki
    • WpView
      Reads 72
    • WpPart
      Parts 4
    Labari ne na rayuwar Safiya da yanda ta fuskanci kalubalen rayuwa iri-iri, labarin ya kunshi soyayya, makirci, tawakkali da kuma hakuri.
  • ROYAL CONSORT by Oum_Tasneeem
    Oum_Tasneeem
    • WpView
      Reads 10,948
    • WpPart
      Parts 60
    Labarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin qagagge ne,labarin ya qunshi mulkin mallaka,tsantsar qauna,tasirin qarfin iko,mugunta,rashin adalci,sadaukarwa da sauransu. Littafina bana kudi bane,amma ba lallai posting kullum ba,kuma ya danganta da comments dinku domin shine qwarin gwiwa ta
  • GIDAN SARAUTA 👑 by Aysher_hm
    Aysher_hm
    • WpView
      Reads 6,809
    • WpPart
      Parts 6
    Labarine Wanda ya kunshi tsantsan makirci, munafunci da mugunta. Labarine Wanda ke da abun tausayi. ku biyoni kuji me ze faru a wannan littafin.
  • Jarabta by Bahadejia
    Bahadejia
    • WpView
      Reads 48
    • WpPart
      Parts 3
    na Gina jigon wannan labari ne akan irin abinda yake faruwa da yan mata a makarantun gaba da sikandire...
  • ABUL-KHAIR by Salmeert
    Salmeert
    • WpView
      Reads 48
    • WpPart
      Parts 2
    Labarin masarautu guda biyu, masu dauke da abun mamaki, zalar kafurci, aikata fasadi, daya masarautar kuwa, ana zuba mulki isa da talama, ilimi da kuɗi, abin dariya dana haushi