rahmakabir
Ina so zanyi rubutu yadda tamkar zuciyata ce alkalamina, a bisa dalilin taraliyar da ke ciki, rikita rikita da kuma rudani, tsantsar tausayi, zazzafar yanayi mai kulle a cikin zargen bakin ciki, wanda tabbas a zahirin kundin kaddarar bil adama hakan shike faruwa duk da kirkira ne, kuma a haka salon labarin ya bayyana sunansa da kuma ma'anarsa.
# ƘANGIN TALAUCI #
#Rahma Kabir✍