Nadama Stories

Refine by tag:
nadama
WpAddsoyayya
WpAddtausayi
WpAdddanasani
WpAddyaudara
nadama
WpAddsoyayya
WpAddtausayi
WpAdddanasani
WpAddyaudara

29 Stories

  • NADAMAR DA NAYI by FatimaUmar977
    FatimaUmar977
    • WpView
      Reads 7,270
    • WpPart
      Parts 29
    NADAMAR DA NAYI labari ne da yake d'auke da NADAMAR yaudara ,cin amana da dai sauransu. Labari ne a kan wata yarinya da ta fada soyayyar wani makaho iyayenta sukaki amincewa, suka aurar da ita ga dan uwanta amma daga karshe....
  • MUMINAH KO AZZALUMAH by SAKHNA03
    SAKHNA03
    • WpView
      Reads 703
    • WpPart
      Parts 23
    .........."na riga da nagano cewar koda na kashe macijin bazai daina sarana ba tunda ban cire masa kai ba,sannan ba'a maganin ɗan iska sai kaima ka zama ɗan iskan. Na sakewa linzamina akala na bashi dama ya jani duk inda yaga dama,in an samu dama a dama kawai. Duk wanda hanya ta faɗo dashi ya ɗanɗana to karya tuhumeni akai" ........Nasan Asalina kuma nasan ni wacece,saidai a halinda nakeciki bazan iya komawa garesu ba,saboda banaso sakamakon hakan yazama wani ya cutu,dan haka na zabi na kasance mantacciya abin mantawa a garesu inda har hakan zaisa su zama cikin ƙoshin lafiya. inason iyalaina wataƙila hakan dazanyi shine zai zama mafita a gareni dakuma su baki ɗaya.
  • ZAFAFA 2 by Hafssatu
    Hafssatu
    • WpView
      Reads 2,499
    • WpPart
      Parts 17
    💖 *AUREN HUCE ZUCIYA💖* & 🍁 *HAFEEZ*🍁 ( *Sabon salo*) _*INAKUKE MASOYAN INDO KAUYE MARUBUCIYAR MATA KO BAIWA..CIWON SO...YAZEED,MENENE MATSAYINA, DA DAI SAURAREN LITTAFAN TA WADDA SUKAYI MATUK'AR K'AYATAR DAKU KUMA KUKAJI DADIN SU, TO ALBISHIRINKU GATANAN TA SAKE YUNKORO MUKU DA WASU ZAFAFA 2 HMMMM DOLE SU AMSA SUNAN SU ZAFAFA BIYU DOMIN SALON SU DABAM YAKE DADIN SU DABAM YAKE TSARIN LABARIN DABAM YAKE KAI!! KARKU CE NA CIKA KU DA SURUTU SAI ANGWADA AKASAN NA KWARAI ZAKU SAMU WANNAN LABARIN AKAN RECHARGE CARD NA MTN N200..IN KUMA D'AYA KAKESO ZAKA TURO RECHARGE CARD NA MTN 100 ZAKASHA KARATUNKA HANKALIN KA KWANCE KARKU BARI AYI BABU KU, DA ABAKI LABARI GWARA KIBADA LABARI HAJIYATA😄ZAKU FARA SAMUN POST 1 JULY, INSHA ALLAH..DOMIN KARIN BAYANI ZAKU IYA TUNTUBAR WANNAN NUMBOBIN DON GIRMAN ALLAH INKINSAN CIN MUTUNCHI ZAI KAWOKI GUNA KISHA ZAMANKI GAMASU RA'AYIN KAWAI NACE😀👌*_ *KIRA KO MESSAGE* 08142703048 *MAGANA A WHATSAPP* 09038667286 *AUREN HUCE ZUCIYA...HAFEEZ SABON SALO ZAFAFA 2✌🏻ARADUN ALLAH KARKU BARI AYI BABU KU😂*
  • A RASHIN SANI..  by Hafssatu
    Hafssatu
    • WpView
      Reads 442
    • WpPart
      Parts 20
    A rashin sani da jin rashin maganar iyayenta ta zabeshi A matsayin masoyin gaskiya, A rashin sani sanadiyar shi tayi rayuwa A gidan mahaukata a matsayin mahaukaciya mai tabin hankali, A rashin wadda ta fifita ashe dan fashi ne..
  • NA YARDA NA MUTU by Mumseeyama
    Mumseeyama
    • WpView
      Reads 760
    • WpPart
      Parts 11
    Labari ne mai matuƙar taɓa zuciya da kuma tsantsar soyayya...
  • TUN RAN GINI TUN RAN ZANE. by khairi_muhd
    khairi_muhd
    • WpView
      Reads 3,272
    • WpPart
      Parts 52
    Labari ne akan masoya guda biyu wayanda suka taso cikin kaunar junansu saidai iyauen su sun dauki alwashin babu a aure a tsaksninsu. Ga dai jini daya na yawo a jikinsu na zumunci amman wani shudaddan alamari ya yi musu katsnga da samun junansu.
  • SON ZUCIYA by FatimaUmar977
    FatimaUmar977
    • WpView
      Reads 7,840
    • WpPart
      Parts 16
    littafin son zuciya littafi ne mai d'auke da zallar soyayya had'i da nishad'antarwa wannan littafi akwai chakwakiya domin kowa soyayyarsu zata dawo ta zama kiyayya mai muni dama soyayya kan iya dawowa ta zama kiyayya wannan amsa tana gareku masu karatu. "Wayyo Allah ni Khausar meyasa lokaci d'aya rayuwa ta juya min tayi min juyin masa meyasa masoyina ya koma makina dama soyayya kan iya zama kiyayya wannan wace irin rayuwa ce nake ciki anya bazan kashe kaina ba" "Zaki iya ai abinda kika aikata a musulince yafi kisan kai, ke har kina da bakin magana Kausar kuka ma bakiyi shi ba sai nan gaba" kai ta d'ago hawaye na fita a idonta ganin bashi d'aya bane yasa ta share hawayen da take
  • ANYI GUDUN GARA by AyshaGaladima666
    AyshaGaladima666
    • WpView
      Reads 13,398
    • WpPart
      Parts 36
    Kirkirarren labarin wata yarinya me matukar tsoron mutane masu saka kaki,mussaman masu rike bindiga,wadda taki dan'uwanta me matukar kaunarta akan ya kasance Dan sanda Wanda a karshe reshe ya juye akan mujiya
  • a sanadin auren zumunci by yusufayshat0
    yusufayshat0
    • WpView
      Reads 17,006
    • WpPart
      Parts 22
    labari mai cike da tausayi soyayya zalumci da sauransu ...
  • Umarnin Mahaifa by Suhaanahh
    Suhaanahh
    • WpView
      Reads 1,929
    • WpPart
      Parts 30
    She is zahra! A girl who every parents wish to have as a daughter, A person everyone would wish to have as a sister, A lady who every girl would want as a friend, A woman every man could ever wish to have as a wife, And a Mother every child would be proud to have as a parent. She is a perfect daughter to her parents. A proud sister and best friend. An amazing wife and a loving mother. A Perfect definition of beauty & A lawyer. She's just 21. She got married at a young age (16) but bata yi dacen miji ba. Bata yi dacen dangin miji ba. Yaushe rayuwan auren ta zai zama kaman na kowa? Yaushe farouq zai daina dukan ta gaban yaransu? Yaushe uwan mijin ta da yayyen mijinta xasu so ta? Yaushe xasu janye kiyayyan da suke mata duk don saboda talauci? Basu suka sakawa kansu talauci ba amman dangin mijinta sun kasa fahimta. Suna taya dan uwansu kin abunda baya so. Itan ma ba sonshi take yi ba ta aure shi sai dan cika UMARNIN MAHAIFA. Bata taba saba wa iyayenta ba. Kowa hakuri yake cewa tayi bayan babu wanda yasan hakurin da take yi a gidan aurenta. Ta kasance mai boye sirrin ta ko mahaifiyar ta bata taba fadawa ya rayuwan auren ta yake ba. Dayawa mutane na dauka she has the perfect life saboda ta ci mai kyau ta sha mai kyau ta saka mai kyau sannan ta hau mota mai kyau amman ba wanda yasan kuncin da take ciki. There's more than what meet the eyes. She's hurt but she never cease to smile. Shin zata iya cigaba da hakuri kaman yanda mutane ke cewa ko kuwa hakurin ta zai kare? Atleast she tried to save a dying relationship for 6 years but all in vain.... Biyo ni cikin labarin "UMARNIN MAHAIFA" dan jin ya labarin zahra zai kasance....
  •  RAYUWAR NABILA by BuharifatimaMuhammad
    BuharifatimaMuhammad
    • WpView
      Reads 543
    • WpPart
      Parts 18
    Hi guys🙌 this is my first novel I hope you will like it. it all about nabila a village girl,she is so innocent who all meet with nabil a stranger that come to the village by an accident and fall in love with her will he's family accept her as his wife or not follow me to find out #love
  • TUN RAN GINI by Queen-Meemiluv
    Queen-Meemiluv
    • WpView
      Reads 2,047
    • WpPart
      Parts 30
    labari Mai tab'a zuciya
  • ITA CE ZUCIYATA by fateemah0
    fateemah0
    • WpView
      Reads 8,535
    • WpPart
      Parts 11
    labari ne akan wani matashin saurayi ɗan mai kudi, shima kuma yana da kuɗi gashi ya tsani talaka a rayuwarsa,baya kaunar talaka ko kaɗan a zuciyarsa, sai kwatsam ya faɗa soyayyar yar gidan talakawa ba tare da yasan ko ita wacece ba, so ɗaya tak ya taba ganinta a rayuwarsa daga nan kuma shikenan. gashi bai san a ina zai ganta ba, kar dai na cika ku da surutu ku bibiyi labarin dan jin yadda zata kaya a cikin wannan littafi mai suna ITA CE ZUCIYATA, daga ji kunsan akwai zazzafar soyayya, MASOYANA NA HAKIƘA KU HANZARTA NUNA MIN KAUNA TA HANYAR SIYAN WNN BUK DIN NAWA AKAN FARASHI MAI SAUKI #200 NGD
  • MATAR MUTUM COMPLETE by FatimaUmar977
    FatimaUmar977
    • WpView
      Reads 16,852
    • WpPart
      Parts 20
    littafin matar mutum littafi ne mai dauke da soyayyar matasa biyu yariyar ta taso cikin wahala sa kamakon rashin uwa, daya daga cikinsu yana ta kokarin taimaka mata, uwar rikonta kuma ta dauke alwashin rabasa da duniya..
  • A SANADIN SOYAYYAR MINTI  by JameelarhSadiq
    JameelarhSadiq
    • WpView
      Reads 7,814
    • WpPart
      Parts 24
    Lanarine wanda ya kunshi soyayya da makirci ban tausayi abubuwa da yawa fa
  • TARKON MAQIYA by AminaYusufMuhammad
    AminaYusufMuhammad
    • WpView
      Reads 636
    • WpPart
      Parts 8
    GODIYA! ina godiya ga Allah ubangijin talikai;da ya bani ikon rubata wannan labari, tarkon maqiya labarine me kunshe da yaudara;baqinciki;da kuma soyayya.
  • A SANADIN KAMA by Ruky_i_lawal
    Ruky_i_lawal
    • WpView
      Reads 300
    • WpPart
      Parts 12
    labari ne da ya ƙunshi illar rashin biyayya ga iyaye, nadama, soyayya, sakamakon biyewa son zuciya da jarumar ta yi ya haifar mata da gagarumar matsala da nadama a gidan aurenta.
  • KWARYA TABI KWARYA by FatimaUmar977
    FatimaUmar977
    • WpView
      Reads 151
    • WpPart
      Parts 1
    kwarya tafi kwarya littafin mai dauke da darasi cin amana zalunci yaudara soyayya mai ciki da kalubale sai dai kuma akwai nasara sosai a ciki a sanadin shi ta rasa abubuwa da dama wadda har take tunanin rasa bangon daya kawota duniya
  • KAICO NAH by SAKHNA03
    SAKHNA03
    • WpView
      Reads 20,657
    • WpPart
      Parts 56
    Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu. Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa duniya tayimin zafi..........?😓😓😓 Ina ganin na fita a wannan chakwakiyar ashe wata na kuma tsunduma kaina,wacce na mayar tamkar mujiya a cikin kawaye ita ce tayimin zarrar da bazan iya kama ko da tafin kafarta ba............. Taya zan iya zaman gidan auren da koda akwai bora a gidan to tafinin daraja da matsayi....... Wai tukunna ma mai ya rufemin ido nabi rudin zamanine haka,meyasa na kasa gane shi lokaci dama ce wacce bazata taba maiamaituwa ba a rayuwa......... Kaico nah..,.....😥😥😥😥!!!h Hakika ina cikin tsaka mai wuyah ni sumayyah.......
  • DA BANSAN ASALINTA BA by FatimaUmar977
    FatimaUmar977
    • WpView
      Reads 473
    • WpPart
      Parts 1
    labarin DA BANSAN ASALINTA BA labari ne mai rikitaciyar soyayya labarin masoya guda biyu wanda shi uban yariyar ya kasance mashayen giya ya dauki giya tamkar abinci Allah ya bashi kyakkyawar yariya son kowa kin wanda ya rasa, cikin hukuncin ubangiji Allah ya hadata da wani hadaddan gaye a barrack dinsu dake Abuja sai dai kash dalilin halin ubanta ya dauki karan tsana ya daura mata danshi a tunanin ai babu yanda za'ayi ace gaba bata kyau ba bayanta tayi kyau duk a tunaninshi tunda mahaifinta dan giya ne ita koma zata kasance yar duniya...