NafsattanimuWaziri
Assalamu Alaikum HAJIYA wai innaki kene innata salama ayya MALLAM kai hakuri sallah Nike inna yarin yannan tatafi na aiketa gidan ANTY Jamila ta amsomin sako sai tai zamanta toh Allah yadawo da ita lfy nagaya miki banason yawan Aiken nan ki aiki bashir daga yanzu karkikuma aikanta toh in Allah yayarda bazan kumaba.
tafiya take anatse babu ruwanta da samari har takariso bakin hanya tatare mai adaidaita sau tagaya mai indazai kaita.
nafisa Nafisa wai inakike kizo kigai ma Abban Ku shimfida toh nanna ganinan zuwa .
bayan takai ma Abba shinfida yace yawa nafisa yawshe zaa dawo hutun maka ranta tace Abba sati mai zuwa toh Allah yakai muAmin Abba.Abba yai tamin nasiha da kuma zamatakewan duniya da kuma kinkula samarin banza toh Allah yasa mudace Amin.
nanna na zaune tana sintan wake zata daura sanwa tajiyo sallama wanene yace lawal ne kayun su nafisa da Baban Nafisat da Baban shi ubansu daya.yashigo yaduga harkasa antashi lfy ya aiki ya yaya lfy .nanna tace dafatan kowa lfy dai
yace Alhamdulilah.. gawanna bayawa dama nayiwa nafisa dan sayesaye na em makaranta bayawa abata.AAA harda hidima toh Allah yasaka da alheri.yace Amin nanna toh Ni zan koma agaida Abba .toh zaiji ka gaida su yaya Tnx