Nafseen Stories

Refine by tag:
nafseen
nafseen

1 Story

  • HAR ABADA by Abou_Aleey
    Abou_Aleey
    • WpView
      Reads 81
    • WpPart
      Parts 2
    Ban cire rai ba, ban kuma yarda zuciyata ta karaya ba, kowanne ɗan Adam da kalar ƙalubalen da yake fuskanta a rayuwarsa. Soyayya! Soyayya!! wannan halitta ita ce ƙaddara ta, ita ce ke shirin wargaza ɗan ƙaramin mafarki na, sam ba ta yi min adalci ba, bata ɗauke ni ta ijeye a ɓigiren da ya dace ba. Ina matuƙar jin ciwo, ina cutuwa, ina zubar da hawaye sau ba adadi a duk lokacin da na kalli rayuwata da inda ƙaddarata ta jefa ni.