Historias de Nimcylove

Buscar por etiqueta:
nimcylove
nimcylove

2 Stories

  • MIJIN MACE ƊAYA por UmmulkhairMuhammad
    UmmulkhairMuhammad
    • WpView
      LECTURAS 222
    • WpPart
      Partes 2
    *"MIJIN MACE ƊAYA, ban bukatar komai a wurinka sai abu ɗaya, Allah ya sani ban son kishiya. Ka yi mini alƙawarin bayana ba za ka ƙara aure ba."* *Ya ce; "Haba tawa, ai ke kaɗai ce tauraruwa a sararin samaniyar zuciyata."* *"Ƙarya kike mijinki ba MIJIN MACE ƊAYA ba ne."* *Safinat 'ya ce da ta girma a hannun Ummulkair ta wayi gari tana son mijinta wanda wa yake yayaa gare ta. Shin za ta cimma burinta?* *Ummulkair mace ce mai baƙin ƙishi shin za ta yarda 'yar da ta raina ta zama kishiyarta?* *Mus'ab MIJIN MACE ƊAYA. Shin zai iya zama mijin mata biyu?*
  • TSALLE D'AYA por Humaira3461
    Humaira3461
    • WpView
      LECTURAS 10,208
    • WpPart
      Partes 37
    Labari ne akan rayuwar da wasu matan aure keyi agidajen su, yadda basu d'auki aikata zina da auren su abakin komi ba, labarin yana nuni da irin illar hakan da kuma ribar hakuri,sannan yana nuni da cewar dukkan wanda yake cikin wadata yasaka aransa wataran Allah zai iya rabtar sa da rashi, sannan duk tsanani akwai sauki agaba so labarin Tsalle daya yana dauke da darussa masu dama.