Nishadantarwa Stories

Refine by tag:
nishadantarwa
nishadantarwa

6 Stories

  • SANDAR GIRMA (adventure story) by FASTCLASS
    FASTCLASS
    • WpView
      Reads 99
    • WpPart
      Parts 11
    labari nehh mai cike da ban tausayi tsantsar jarumta da azababben yaki lbrn yana mgn nehh akan wata sandar tsafi wadda akewa lakabi da sandar girma ita dai wannan sanda mallakin wani matashin saurayi ce tun usil kuma saurayin ya kasance maraya da baida uwa baida uba Ku dai kubiyoni danjin yarda zata kasance
  • ♦️AL'AJABI♦️ (DAGANI BABU TAMBAYA)  by realhajarayusuf
    realhajarayusuf
    • WpView
      Reads 1,031
    • WpPart
      Parts 18
    DAGANI BABU TAMBAYA Gajeren Labarine na wata matarda ta auri bako Wanda baasan Asalinsa ba, labarine Mai abun al'ajabi, rikitarwa da kuma kalubalen Rayuwa.
  • AYRAH by ZainabIbrahimHamisu
    ZainabIbrahimHamisu
    • WpView
      Reads 1
    • WpPart
      Parts 1
    Labari Mai qayatarwa
  • GIRMA YA FA'DI by ummuhfadima
    ummuhfadima
    • WpView
      Reads 103
    • WpPart
      Parts 1
    Labari me abin mamaki da al'ajabi d'a yatura uba Neman mishi aure amma k'arshe uban yaje aure yarinyar Kai wannan chakwakiya haka har Ina maza garzayo ki/ka mallaki/ka naka/ki akan farashi me sauk'i 200# kachal
  • GARARIN RAYUWA by MumIrfaan
    MumIrfaan
    • WpView
      Reads 5,462
    • WpPart
      Parts 16
    Littafin GARARIN RAYUWA Yana d'auke da tausayi, nadama, tsantsan soyayya, nishad'antar wa, fad'akarwa, wa'azantarwa da d'unbun Dana sani, yarinya ce batasan Hawa ba batasan sauka ba, ana haifarta aje a yadda ita ba tare da an k'ara waiwayanta ba, Iyayanta sun kasance attajiran masu kud'i masu fad'a aji a k'asa Amma suka jefar da ita, Ni kaina Maman Irfaan inason inji dalilin su nayin Haka, kudai ku biyoni danjin wannan k'ayataccan labarin, har kullum nice taku Mum Irfaan 😍🤩
  • Dand'ano by meeshalurv
    meeshalurv
    • WpView
      Reads 196
    • WpPart
      Parts 2
    alk'aluman nagartattu