#1
NUNA SO GABAN KISHIYA!by FATIMA ADAM FATEH
akan yanayin zamantakewar ma'aurata wanda littafin zaija ra ayinku ne akan yanda wasu mazan ke nuna fifiko tsakanin matansu
Completed
#2
AYSHATby FATIMA ADAM FATEH
laifin iyaye ne...ku biyo daki daki domin jin yadda labarin yazo maku
Completed
#3
TA'UMMU KA (aure sai da kaka)by FATIMA ADAM FATEH
labarin ta'ummu ka cigaban labarin nuna so gaban kishiya ne
#4
ZATOHby FATIMA ADAM FATEH
kunji wata tambaya masu karatu wai shin dama bakar mace ma kyakkyawa ce...?
wasu kuma sukanyi ZATOHn cewa muddin yarinya tayi shigar zamani kou makamantansu wai yar iska...
Completed