Rashuna
Tushensu guda aka yi sanadiyar kar kasuwarsu guri da ban da ban, Allah ya had'asu guri guda cikin inuwar soyayya ba tare da sun san daga tushe d'aya suka fito ba, ku biyo wannan k'ayataccen littafin da ni da ku gaba d'aya za mu d'au babban darasi a cikinsa.