Rahmakabir Stories

Refine by tag:
rahmakabir
WpAddmrsjmoon
WpAddislam
WpAddkhadijacandy
WpAddtausayi
WpAddsoyayya
rahmakabir
WpAddmrsjmoon
WpAddislam
WpAddkhadijacandy
WpAddtausayi
WpAddsoyayya

23 Stories

  • ƊAN AMANA by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 31,213
    • WpPart
      Parts 22
    ƊAN AMANA... Labari ne a dunkule sanin sirrin warwaransa sai an shiga daga ciki.... Akwai kyayawar Hikaya.
  • HANTSI by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 1,072
    • WpPart
      Parts 10
    Gajeren labari ne mai cike da burgewa yana dauke da wani irin darasi, nishadi, fadakarwa. HANTSI leka gidan kowa.
  • A HAKA NIKE SONTA by JameelarhSadiq
    JameelarhSadiq
    • WpView
      Reads 4,612
    • WpPart
      Parts 20
    Labarine wanda ya kunshi soyayya ban tausayi mai ƙarya zuciyar mai karatu
  • ƘAZAMIN TABO by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 2,374
    • WpPart
      Parts 13
    Akwai ƙalubale me tarin yawa a cikin wannan Hikayar, bance babu soyayya ba sai dai akwai ababen ban mamaki da zasu faru, domin ya tattaru da manyan damuwa, kunci, rikici, abin tausayi, sai soyayya da yake a matsayin madubin labarin.
  • BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba ne) by AyshaIsah
    AyshaIsah
    • WpView
      Reads 5,154
    • WpPart
      Parts 19
    Labari ne mai rikitarwa, tsoro, ga dinbin darussan da ke cikinta kudai ku biyoni kusha labari.
  • BURIN SABRIYA  by AyeshaShehu
    AyeshaShehu
    • WpView
      Reads 701
    • WpPart
      Parts 5
    labarin wata yarinyar hamshakin Mai kudi ne Wanda ake fadenshi a fadin duniya, Allah ya azurtashi da yaya biyar Sabriya itace yarsa ta fari, babban burin Sabriya shine rayuwa da Imam a matsayin mijinta boyayyen alamari ya bayyana Wanda burinta ya Gaza cika akan imam hartaso tarasa wani bangare na jikinta.....bari inbarku kubiyo ni Humairah donjin yadda labarin zai kasance Don ba wannan bane kadai labarin dake dauke da wannan rubutu nawa........... like, comment ,follow and share ...........
  • Sanadin link by JameelarhSadiq
    JameelarhSadiq
    • WpView
      Reads 1,600
    • WpPart
      Parts 7
    Labarine wanda ya kunshi soyayya gami da ban tausayi.
  • BAKI.... Shike Yanka Wuya by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 1,809
    • WpPart
      Parts 14
    Gajeran labari mai tsayawa a zuciya.
  • Hudaaya💞 by prettyayush
    prettyayush
    • WpView
      Reads 295
    • WpPart
      Parts 4
    Story of a girl named hudaaya and haidarrh💞
  • ƘANGIN TALAUCI  by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 2,465
    • WpPart
      Parts 14
    Ina so zanyi rubutu yadda tamkar zuciyata ce alkalamina, a bisa dalilin taraliyar da ke ciki, rikita rikita da kuma rudani, tsantsar tausayi, zazzafar yanayi mai kulle a cikin zargen bakin ciki, wanda tabbas a zahirin kundin kaddarar bil adama hakan shike faruwa duk da kirkira ne, kuma a haka salon labarin ya bayyana sunansa da kuma ma'anarsa. # ƘANGIN TALAUCI # #Rahma Kabir✍
  • NANA JAWAHEER by JameelarhSadiq
    JameelarhSadiq
    • WpView
      Reads 8,299
    • WpPart
      Parts 28
    Labarine wanda ya kunshi soyayya da tausayi
  • YAN MATAN ZAMANI by JameelarhSadiq
    JameelarhSadiq
    • WpView
      Reads 454
    • WpPart
      Parts 1
    Labarine wanda ya kunsha rayuwar da yan matan zamanin nan suke, kuma ya kunshi soyayya da ban tausayi da inda zakuji yan matan yanzun ko wace mace da kallar type din da take so aura
  • GIMBIYA HAKIMA by JameelarhSadiq
    JameelarhSadiq
    • WpView
      Reads 44,956
    • WpPart
      Parts 53
    Labarine wanda ya kunshi sarauta da kuma makirci ga uwa uba soyayyar da ake tafkawa a ciki dan tasu soyayyar daban dake da ta sauran kudai ku biyoni
  • BAYAN AURE  by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 309
    • WpPart
      Parts 17
    Labari ne mai cike da sadaukarwa, soyayya, sakarci da wauta, kishi mai kunshe da mugun kissa...
  • DA IYAYENA by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 1,136
    • WpPart
      Parts 2
    DA IYAYENA*** Gajeren Labari mai ban tausayi akan rayuwar Almajirai.
  • ZUCIYAR REEMA by Mrsjmoon
    Mrsjmoon
    • WpView
      Reads 8,284
    • WpPart
      Parts 56
    A touching heart story. Shin me ta b'oyewa a cikin Zuciyarta, wanda ta kasa sanar da kowa hatta kuwa da mafi kusanci da ita wato mahaifiyarta?
  • KAZAMAR AMARYA Completed  by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 57,902
    • WpPart
      Parts 45
    Sanin labari sai an shigo daga ciki
  • AURE DA KARATU by RumaisauSidi
    RumaisauSidi
    • WpView
      Reads 57
    • WpPart
      Parts 1
    Labari ne akan wata mace da ke fuskantar ƙalubale a gidan aurenta sakamakon mijinta da baya sana'ar komai kuma duk da haka bai ɗaga mata ƙafa akan komai,ya barta da ragamar ƴaƴanta.
  • SO DA MANUFA by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 401
    • WpPart
      Parts 17
    Ga labarin SO DA MANUFA. Starring Fatima Batul, Nadiya da Sameera 'yar yayi uban gayya Adnan Husain. Sunan labarin kadai ya fallasa asirin hikayar sai dai sanin farko, tsakiya da karshe sai kun kasance cikin alkalamina. So shine tushen komai, sai dai Namiji shine tulabalin ginin matsalar, amma kuma mace itace samuwar ginin amma a bisa zamowar ita ce matsala ga mace 'yar uwarta har yake kaiwa matakin karashen ginin Namiji ya kuma tare a ciki bisa abinda so ya gina masa. Labarin a dunkule yake sai ku shirya dan akwai kalubale mai tsayawa a zuciya musamman ga macen da wannan kaddarar ta fada mata. Rahma Kabir MrsMG ce
  • AMARYAR ZAYYAD by rahmakabir
    rahmakabir
    • WpView
      Reads 6,102
    • WpPart
      Parts 18
    Sanin abinda ke cikin labarin sai an bini daki daki amma akwai sarkakiya.