Murjasalisu
Labari ne mai tafe da abubuwan tausayi.zalunci da kuma tsantsar soyayya.
Labarin wata marainiya ne mai suna Aziza.wadda ta hadu da jarrabawa a dalilin jinyar mahaifiyarta.
akwai darussa da dama a cikin labarin sannan jigonsa ya taho muku da warwarar k'ullin da ku ka jima ba ku samu kun warware ba akan zalunci da kuma wanda aka zalunta.