Rayuwa Geschichten

Suche durch Tags verfeinern:
rayuwa
rayuwa

17 Stories

  • KISHIYOYINA 2016✔️ von Queen-Meemiluv
    Queen-Meemiluv
    • WpView
      GELESEN 18,239
    • WpPart
      Teile 19
    Ku shiga ciki ku sha labari me dauke da Darussa kala kala
  • ZAMANI... von Sakina_AC
    Sakina_AC
    • WpView
      GELESEN 125
    • WpPart
      Teile 3
    Wani lokacin rayuwa takan zuwar maka ne ba a yanda ka tsammata ba. Wani lokacin kuwa zakayi wasa da abunda yake rubuce kaddararka ce ba tare da ka sani ba. Saboda me? Saboda kai a naka d'an karamin tunanin taka kaddarar bazata zuwar maka a haka ba. Me zai faru? Za a nuna maka cewa duka rayuwar da kuma kaddarar taka ba ikon ka baceba! Sannan wasu Abubuwa suna faruwa ne wani lokaci sanadiyyar CANJAWAR ZAMANI...!!
  •  ZURFIN CIKI von YoungUzee
    YoungUzee
    • WpView
      GELESEN 66
    • WpPart
      Teile 1
    Labarine mai kayatarwa wanda a tsarashi domin faranta zukatan masoya.
  • MATAN?? KO MAZAN??? von MSHAKURworld
    MSHAKURworld
    • WpView
      GELESEN 88,057
    • WpPart
      Teile 45
    Labarine kan matsalolin da ake samu agidajen aure daga bangaren Matan dakuma Mazan. Series ne dazan dinga kawo muku duk ranan ASABAR DA LAHADI
  • MAKAUNIYAR RAYUWA von mmnuswanszaria
    mmnuswanszaria
    • WpView
      GELESEN 13,083
    • WpPart
      Teile 53
    MAKAUNIYAR RAYUWA- KASHI NA UKU- BABI ASHIRIN### Fatan alkhairi gareku masoyana a duk inda kuke,alherin Allah ya kai gareku, ubangijin Allah ya biyawa kowa buƙatansa na alkhairi ya shirya mana zuri'a shirin addini musulci ameen####
  • SANADIN KI von bkynigeria
    bkynigeria
    • WpView
      GELESEN 62,518
    • WpPart
      Teile 8
    Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki. Ahmad da Suhailat sun tashine a gida daya kuma one family, yayinda Soyayya ta shiga tsakaninsu a bisa zurfin ciki. Saidai kuma hakan ya haifarwa suhailat da illa matuka, domin Kadijat aminiyar suhailat ta kamuda son Ahmad matuka. Inada tabbacin labarin zai kayatar da masu karatu. Kuma zai rike maikaratu daga farko har karshe. Domin jin yarda zata kasance, sai kuma ku sance tareda marubucin.. Yahuza Sa'idu Kakihum.
  • DABAiBAYIN RAYUWA von MuhammadMaryamAli
    MuhammadMaryamAli
    • WpView
      GELESEN 26
    • WpPart
      Teile 6
    DABAiBAYIN RAYUWA littafine dayashafi wnn RAYUWA da muke ciki da abubuwan dake cikin zumuga yadda mutanen cikin wnn duniyar San duniya yamusu dabaibayi yasa akan duniyar suke sadaukar da ya'yansu matansu gamida abokansu na arziki insa a bangare daya kuma yaran talakawa suka saukawa kansu abinda yafi karfinsu dasu da iyayansu sukauki San duniya suka daurawa kansu shiyasa suke ganin mutuncinsu ba abakin komai yakeba agunsu DABAiBAYIN RAYUWA kubiyo cikin wnn littafi domin jin yadda zata jaya
  • Nadamar Rayuwa von bkynigeria
    bkynigeria
    • WpView
      GELESEN 5,139
    • WpPart
      Teile 2
    Wannan gajeren labarine mai dauke da fadakarwa musammam ga ma'abota amfani da shafukan sada zumunta na zamani. Labarine akan wasu masoya guda biyu wadanda suka tsintsi kawunan su a jarabar soyayya amma kuma hakan ya zame masu #Dana sani! Ta kasance matar aure, amma kuma ta kamu da soyayyar wani namiji dabam. Masu karatu saiku shigo ta ciki domin shan labarin.
  • Rashin Uwa von MuhammadHafsy
    MuhammadHafsy
    • WpView
      GELESEN 398
    • WpPart
      Teile 1
    Da sunan allh mai rahma mai jinqai godiya ta tabbata ga fiyayyen halitta shugaban mu annabi muhammad (s a w) Inagodiya ga allh subhanahu wata'ala dayabani damar yin wanan posting din wanan littafi mai suna lbr wani maraya
  •  IZINAH CE 2017 (completed) von Queen-Meemiluv
    Queen-Meemiluv
    • WpView
      GELESEN 314
    • WpPart
      Teile 2
    izina........
  • HAWAYEN ZUCI von Hibbah143
    Hibbah143
    • WpView
      GELESEN 36
    • WpPart
      Teile 2
    Labarin wata soyayyar wani matashi wanda ya tsinci kansa cikin halin ƙaƙanikayi a dalilin matsalolin soyayyar da sukayi masa tunkarar bazata...
  • JUYIN RAYUWA von HaseenahNaseer
    HaseenahNaseer
    • WpView
      GELESEN 217
    • WpPart
      Teile 14
    JUYIN RAYUWA Labari ne akan wata yarinya mai suna Sultana Wanda Baban ta ya nuna mata so ya kuma fifitata akan sauran yaran sa sai abunda ta fad'a dashi uban zaiyi aiki Sultana bata da kunya bata ganin mutuncin kowa hatta uwar da ta haifeta ak'arshe tana sa uban nata ya k'ara aure Wanda sanadin hakan uban yake juya mata baya sannan saurayin da tafi so sama da uban nata shima yana juya mata baya karna cika ku da surutu Labari ne mai fad'a karwa karku Bari abaku Labari......
  • MAKAUNIYAR RAYUWA von hauwaszaria
    hauwaszaria
    • WpView
      GELESEN 30
    • WpPart
      Teile 1
    kada ku man har yanzu muna cikin lattafin MAKAUNIYAR RAYUWA ne,wanda zamu ƙarisa shi insha Allahu.
  • JUYIN KWAƊO von SalmaAhmadIsah
    SalmaAhmadIsah
    • WpView
      GELESEN 793
    • WpPart
      Teile 17
    Shin kun taɓa tunanin cewa wata rana rayuwa za ta muku juyi, irin juyin waina a tanda?. Tamkar yanda rayuwar kwaɗo kan yi juyi daga ruwa zuwa ruwan zafi?. Wani hali za ka tsinci kanka a sanda ƙofofin mafita suka kulle gareka, yayin da kake tsaka da buƙatar hanyar kuɓuta? Yaya za ka yi a sanda kake ji da ganin mutuwa na tunkararka a juyin da rayuwa ta maka irin na kwaɗo?. Shin kun taɓa tunanin cewa rayuwa za ta muku juyi irin na kwaɗo?. Daga zamanin da aka haifeku zuwa zamanin kakannin-kakanninku?. Labarin JUYIN KWAƊO. Labari ne a kan matasa uku da rayuwa ta musu juyi irin na kwaɗo. Daga duniyarsu zuwa duniyar da ba su san da wanzuwarta ba sai a labarai. Shin, yaushe za su koma gida? Wani ƙalubale za su fuskanta kafin su koma gida? Shin, za ma su koma gidan?.
  • JUYIN RAYUWA von XahrahFarooq
    XahrahFarooq
    • WpView
      GELESEN 4,790
    • WpPart
      Teile 34
    K'aramar yarinya ce wacce baza ta wuce 9 years ba a duniya , sai dai idan ka ganta kuma kaga rayuwan da take yi zaka ce shekarun nata yafi k'arfin hakan , ahankali take taka matakalan tana sauk'owa cike da gadara , fara ce k'al mai tsayin gashi ga zara zaran gashin ido bazan iya fada muku yawan kyawun yarinyan ba saidai muce Masha Allah , dan tankar ba y'ar Nigeria bace , taunan chingon ta keyi a hankali tana dauke da flate d'in abinchi a hannun ta kunnan ear pace ne a manne , bayan ta gama sauk'owa tsakiyan parlon sai da tabi mutanen parlon d'aya bayan d'aya ta k'are musu kallo sannan taja tsaki gami da watsa musu harara sannan ta juya ta nufi wani daki zata shiga , wani brother d'in tane mai suna Nura yayi kukan kura ya finciko ta , cikin 6acin rai ya fara magana.
  • CIWON ƳA MACE.. von Ouummey
    Ouummey
    • WpView
      GELESEN 2,964
    • WpPart
      Teile 16
    Rayuwa cike take da kaddarori da dama, dan Adam baze ce tayi imani ba kuma Allah ya kyale shi kawai, dan yadda da wannan imanin se Allah ya rubuto series of jarrabawowi din tabbatar da ingancin imanin namu. Se dai san rai da son zuciya na jagorantar dan Adam ga munanan ayyuka, wanda daga karshe suke jinginawa ƙaddara, akwai ƙaddara, amma kuma a boye cikin kaddarar nan akwai jagorancin wasu munanan halaye, son kai, hassada, bakin ciki, da ire iren su. Akwai wani karin magana da Bahaushe ke amafani da shi,musamman a tsakanin mu mata, wanda nake da ja akan shi, da kwarin gwiwa ta, da dukkan zuciya ta, haka da dukkan murya ta nake faɗin CIWON ƳA MACE BE TAƁA ZAMA NA ƳA MACE BA!. Ban yarda da karin maganar wai CIWON ƳA MACE NA ƳA MACE bane, ban kuma aminta ba, shiyasa tun tasowa ta nayi watsi da shi, bangarori da dama da na duba na rayuwar mu mata ya karya ta shi. Ina tunanin bahaushe be fahimci rayuwar mu ba, be karanci mata ba, da na tabbata baze fadi wannan zancen ba balle har ya shiga jadawalin karin maganar mu na Hausa masu tushe da dimbin tarihi. Bari kuji, mace ita ce matsalar mace yar uwar ta, dukkan kukan mace in kun yi duba daga tushe zaku ga daga mace yake, kyashi, bakin ciki, hassada, son kai, munafunci da wasu sauran mugayen halaye da dabi'u sun tare a wajen mata ne. Ba zan ce duka ba dan ko a cikin gidan karuwai akan haifi malami, sedai da yawan mu haka muke, bana tunanin akwai macen da in aka binciki rayuwar ta ba za'a samu tabon yar uwar ta mace ba, in one way or the other, se kuma da na fara fahimtar rayuwa na fahimci DOLE ACE MATA SUN FI YAWA A WUTA.! Ban tsani mace ba dan nima itace, mahaifiya ta ma itace, akwai kuma tarin yayye da kanne, sedai na tsani munanan halayen mu, na kyamaci gurbatattun mata na daga cikin mu, dan sun taka rawar gani cikin KADDARAR RAYUWA TA!. Dan Allah kar ku yanke min hukunci batare da kun saurare ni ba, ina rokon ku ku bani aron lokaci da hankalin ku, ku biyo ni dan jin muguwar rawar da mace ta taka cikin ra
  • DR NAMEER von Zaynabyusuuf
    Zaynabyusuuf
    • WpView
      GELESEN 1,269
    • WpPart
      Teile 16
    A captivating story of romance,betrayal,passion,Guilt,heartbreak,love and mystery.