Reeyarh_
Labarin mai cike da tausayi,soyayya,nishadi, rashi hmm loving her tun tana karama sau daya ya taba ganin ta, rayuwa da matar shi cikin farin ciki da nishadi, amma ya kuke ganin rasa wanda kake kauna ya mutu, duniya babu dadi, kadaici yayi yawa, 💔💔❤️❤️🥺🥺🥺🥺