FASTCLASS
labari nehh mai cike da ban tausayi tsantsar jarumta da azababben yaki
lbrn yana mgn nehh akan wata sandar tsafi wadda akewa lakabi da sandar girma ita dai wannan sanda mallakin wani matashin saurayi ce tun usil kuma saurayin ya kasance maraya da baida uwa baida uba Ku dai kubiyoni danjin yarda zata kasance