BestHausaNovels_
Ya ce ta masa kiss, ta masa
Ya ce zai taɓata, ta bar shi
Ya ce zai shigeta
Ya ce duk a cikin soyayya ne
Ya ce ta masa girki
Ya ce ta dena kula kowa
Ya ce ta turo nudes
Ya ce ta masa biyayya
Ya ce ta nemi izininsa.
Ta yi duk abinda ya ce, babu sadaki babu yardar iyaye, babu shaidar jama'a.
Wacece ita? MATAR BOYFRIEND.
©AzizatHamza2023