Sadaukarwa mga kuwento

Salain ayon sa tag:
sadaukarwa
WpAddsoyayya
WpAddtausayi
WpAddzalunci
sadaukarwa
WpAddsoyayya
WpAddtausayi
WpAddzalunci

21 Story

  • SIRRIN ZUCI ni Nana_haleema
    Nana_haleema
    • WpView
      MGA BUMASA 451
    • WpPart
      Mga Parte 9
    Ba wai dan baya sonta ba, a'a sai dan saboda tsananin ƙaunar da yake mata hakan yasa shi sadaukar da soyayyar da yake mata ga wanda zuciyarsa take ganin ba shine ya dace da ita ba matuƙar yana raye...duk da irin bala'in son da yake mata amma ita tata zuciyar ta gaza fahimtar hakan daga gare shi, a sanda tata zuciyar ke can ta faɗa tarkon son abokinsa amininsa ABBAS wanda ya riga shi furta mata kalmar so. Bai farka daga neman halaka kansa da yake ƙoƙarin yi ba saida maganar aure ta shiga tsakanin Amininsa da Abar ƙaunarsa, ya danne zuciyarsa ya haneta nuna ƙulafucin da take akan Hanan, yana ji yana gani Amininsa zai Aure muradin ransa. Kuma a kowacce rana, kowanne yini, kowacce daƙiƙa, kowanne fitar nunfashi, a duk bugu na zuciyarsa Sonta ƙara ruruwa yake a gare shi, tausar zuciyarsa yake yana lallashinta sai dai kash duk yanda yaso ya daure ya kasa, ba zai iya ba, rashin kasantuwarsu a inuwa guda zuciyarsa zata illata...shin me zai faru?, shin zai mallake ta ko A'a....?
  • MADUBIN SIHIRI ni MSKutama87
    MSKutama87
    • WpView
      MGA BUMASA 4,019
    • WpPart
      Mga Parte 2
    labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin boka Wanda ya kware a harkar tsafi da tsatsuba ya tura aljanunsa suka kwato daga hannun sarkin bakaken aljanun sannan ya soma mulkar gabadaya halittun duniya har sarkin bakaken aljanun sai da yayi masa mubaya'a sanoda babu yanda ya iya dashi madubin nan yayi yawo a hannun masarautu daban daban daga karshe aka samu wani shugaban sarakunan musulmai ya raba shi izuwa gida bakwai sannan yasa kowane a cikin akwatin bakin karfe yasa aka kulle da makullin muftahul zarmal Wanda wannan makulli kafin kasame shi sai aka keta dajika guda goma sha biyu mafiya hadari a duniya suka kai akwatu ta farko izuwa Bahur akhlas teku mafi girma a duniya suka kulle inda sarkin aljanun ruwa ke gadinta akwatu ta biyu suka kaita izuwa bangon duniya na gabas akwatu ta uku suka kaita izuwa bangon duniya na yamma ta hudu suka kaita izuwa bangon duniya na kudu ta biyar ka kaita izuwa bangon duniya na arewa ta shida suka rufeta adaji na sha daya India kubar take ta bakwai suka rufeta a daji na sha biyu
  • *Rigar Saje* ni nusaibaayubasuleiman
    nusaibaayubasuleiman
    • WpView
      MGA BUMASA 581
    • WpPart
      Mga Parte 6
    by Mmn Mu'ayyad
  • BOYYAYEN SIRRI A CIKIN SIRRI ni NabAbarar
    NabAbarar
    • WpView
      MGA BUMASA 17
    • WpPart
      Mga Parte 3
    Tausayi, Wahalar Rayuwa , Makirci da kuma Sadaukarwa.
  • IHSAN ni YoungNovelist4
    YoungNovelist4
    • WpView
      MGA BUMASA 42,299
    • WpPart
      Mga Parte 46
    ROMANTIC LOVE STORY,IS ALL ABOUT AN ORPHAN WHO SUFFERED ALOT FROM HER STEP MUM,BUT LATER HAVE A BETTER LIFE WITH THE HELP OF 3 PEOPLE,,JUST READ ND FOUND OUT WHO THE 3 STARS ARE
  • ABDOUL-NASSER (ALFAH) ni Humaira3461
    Humaira3461
    • WpView
      MGA BUMASA 857
    • WpPart
      Mga Parte 23
    Ya tsani mace kiyayya mafi girma a rayuwar sa,domin kuwa mace itace ta jefa rayuwar a halin k'ak'anikaye,in yana kaunar mace to yana kaunar mutuwar sa a halin da yake ciki baida wani abu da yake buri face MUTUWA ta riske shi,ya gaji da rayuwar domin babu komi cikinta face d'aci da k'unci, kwatsam SOFIYYA EL-LADAN ta fad'o cikin rayuwar sa ba zato babu tsammani, wadda itace silar canza war komi na rayuwar sa.
  • BAƘAR MASARAUTA  ni UmarfaruqD
    UmarfaruqD
    • WpView
      MGA BUMASA 1,314
    • WpPart
      Mga Parte 18
    *BAK'AR MASARAUTA* *Hausawa kan ce 'Ana bikin duniya ake na k'iyama, lokacin da wani yake kuka, wani dariya yake, kamar misalin yadda Uwa ke d'aukan ciki ta raine shi da wahalhalu kala-kala, tayi burin ta haife cikin domin ba wa jariri ko jaririyar duk wata kulawa da za su samar da tagomashin tarbiyya da kyawawan d'abi'u ga abin da ta haifa, ku hasaso yadda wannan uwa bayan duk ta gama wad'annan wahalhalun za ta tsinci kanta a bak'in yanayin da za a raba ta da abin da ta haifa ta hanyar zalunci, a yayin da ko cibi ba a yanke masa ba, shin da me za ku kwatanta?* *Tana da k'arfin ikon da kwarjininta kad'ai kan girgiza jama'ar da take mulka har su kasa nutsa idanuwansu cikin nata, shi kad'ai ya yi zarrar da yake ji ya isa jera kafad'a da ita, shin me ya taka ne duk da kasancewar sa bawa?* *Mata na rububin kasancewa da shi duk da bak'ak'en d'abi'un da suka yi wa rayuwarsa k'awanya, izza da guguwar mulki ta taka muhimmiyar rawa wurin kasancewarsa haka* *Da shi take kwana da shi take tashi! Tamkar Sallar farilla haka mafarkinsa ya zame mata wajibi a duk daren duniya, ta yi namijin k'ok'ari wurin gano shi amma sai dai kash....* *SABON SALO NE MAI GIRGIZA ZUKATAN MASU KARATU, DUK A CIKIN LABARIN BAK'AR MASARAUTA. KARKU SAKE A BAKU LABARI.
  • A BARWA RAI ni Oum_Nass
    Oum_Nass
    • WpView
      MGA BUMASA 132
    • WpPart
      Mga Parte 1
    Mutane basu fiya amsar abubuwan da suke biye a bayan takunsu ba, idanuwansu kan rufe da ƙoƙarin yin ɗaɗɗage da son ganin wanda ke nesa da su. Nesa ta sosai da zai hanasu ganin mafi kyau a cikin tarin mai kyau ɗin da ke tare da su. Shi yasa kodayaushe kalaman Husna ke gogaggay da son barwa Rai komai dan ya rarrabe tsakanin Aya da tsakuwa.
  • A mafarki ni Salamatu3434
    Salamatu3434
    • WpView
      MGA BUMASA 57
    • WpPart
      Mga Parte 4
    Soyayya zallah da Kuma kiyayya
  • SON ZUCIYA ni aminaumar36
    aminaumar36
    • WpView
      MGA BUMASA 126
    • WpPart
      Mga Parte 2
    It is a heart touching story, full of love, compassion, betrayal, sacrifice, and enlightenment
  • DARE DUBU ni PrincessAmrah
    PrincessAmrah
    • WpView
      MGA BUMASA 38,933
    • WpPart
      Mga Parte 61
    Kaddara! Mece ce ita? Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani? Shin dukkanin mutane ne ke jingine mafarkai da burikansu, su sadaukar da duk wani farincikinsu domin aminnansu? Ba matsalarta ce kadai ta dauka matsala ba, har matsalar aminiyarta ta mayar da ita tata, yayin da ta ci alwashin daukar fansa , ta ajiye burinta a gefe. Ku shigo cikin labarin DARE DUBU, na muku alkawarin ba za ku yi nadamar bibiyarsa ba.
  • Bakuwar Fuska ni PrincessAmrah
    PrincessAmrah
    • WpView
      MGA BUMASA 41,535
    • WpPart
      Mga Parte 50
    "Babu wata mace da nake son kasancewa da ita bayan ke Boobah. Babu macen da zan iya rayuwar aure koma-bayanki. Ki amince ki share mini hawayena, na yi alkawarin share miki naki hawayen, na baya, na yanzu, da kuma na gaba wanda ba na ma fatansu, zan kokarta yaki da su ta yadda za su nisance ki, ke da hawaye sai dai na farin ciki, da izinin Ubangijin al'arshi mai girma." Cewar Ishraq Sulaiman, hannunshi dafe da zuciyarshi da ke bugawa da sauri.
  • SAHAAR ni Humaira3461
    Humaira3461
    • WpView
      MGA BUMASA 159
    • WpPart
      Mga Parte 12
    labarin Sahaar labarine mai kayatarwa daya shafi bangaren soyayya da kuma tsana da kyara shiga ciki don jin yadda dambarwar zata kasance tsakanin UHAIMID DA FAUZAN
  • A Mafarki ni Salamatu3434
    Salamatu3434
    • WpView
      MGA BUMASA 16
    • WpPart
      Mga Parte 1
    Soyayyar gaskiya kiyayya da Kuma sadaukarwa a soyayya
  • TUN RAN GINI... ni Mumseeyama
    Mumseeyama
    • WpView
      MGA BUMASA 11,041
    • WpPart
      Mga Parte 17
    Labari ne mai matuƙar taɓa zuciya
  • DUNIYAR FATALE ni ayshart647
    ayshart647
    • WpView
      MGA BUMASA 1,186
    • WpPart
      Mga Parte 21
    Labari ne mai sarkakiya gamida rud'ani na wasu masarautu da wata basadaukiya kuma mayakiya.
  • FATIMA ZAHRA SA'EED (cmplt Book 1) ni MuntasirShehu
    MuntasirShehu
    • WpView
      MGA BUMASA 745
    • WpPart
      Mga Parte 11
    Labari a kan wani mai kuɗi (Alh. Sa'eed) wanda Allah ya wadata shi da komai na jin dadin rayuwa, sai dai abu ɗaya ne ya gagareshi wanda a kan fafutukar neman abun idanunsa suka rufe ya aikata wani al'amari wanda shi ya zama silar ginuwar labarin. A ƙarshe ya samu biyan buƙatarsa sai dai kuma hakan ya zame masa wani babban ƙalubale a rayuwarsa. A gefe guda kuma labarin ya ƙunshi tsantsar soyayyar uwa da irin sadaukarwarta ga yayanta. Har ila yau labarin na kunshe da rikitacciyar rayuwa da kuma gagarin da ya mace ke fuskanta lokacin da ta rasa komai. Ku dai ku biyo ni sannu a hankali cikin labarin FATIMA ZAHRA SA'EED. Me yasa take kiran kanta da wannan sunan?
  • AKWAI DUHU ni fateemah0
    fateemah0
    • WpView
      MGA BUMASA 448
    • WpPart
      Mga Parte 12
    tabbas daga jin sunan littafin nan ya isa ya sanar mana akwai cakwakiya, littafi ne da ya samu rubutowa daga marubuciyar nan Khadija Ummu Fuad&Afnan wacce ta rubuta muku *KOMAI NUFIN ALLAH NE, *AKWAI DUHU* tabbas kuwa akwai duhu zamu so jin yadda labarin akwai duhu dan zamu bukaci haske. wa haka sai mu raka Sister Deejah da nairan mu dari biyu dan kar ayi wannan tafiya babu mu,littafin akwai duhu paid book ne amma akan kudi kalilan dari biyu, ga mai bukata sai ya tuntubi marubuciyar kai tsaye a lambar wayarta dake jikin pg, gdy a gareku masoya abin alfahari
  • YARDA DA KAI (Compltd✔) ni Oum_Nass
    Oum_Nass
    • WpView
      MGA BUMASA 82,080
    • WpPart
      Mga Parte 12
    ldan YARDAR KA tayi yawa akan mutane, to kamar ka basu lasisin kwaye maka baya ne. Awanan duniyar tamu da son kai yayi yawa, cin amana ta zama ruwan dare, ka yarda da mutum yaci amanar ka, ɗan uwa ya tsani ɗan uwan sa saboda wata ɗaukaka ta duniya. Wanan shi ne ga janyo ƙin yarda da kowa arayuwar AHMAD NASIR, zuciyar sa ta bushe da ƙiyayyar mutane, ayayin da gefe guda yake tsoron mu'amala ta haɗasu da ko wani mutum ciki kuwa harda ƴan uwan sa. LABARIN YADDA DA KAI yana magana akan yanda zamani yayi hautsinewar mugunyar ɓarna, sakaci da al'amura suka ƙarama mai rauni raunika acikin zuciya.
  • MAJDA ni Ummukauthar06
    Ummukauthar06
    • WpView
      MGA BUMASA 4,160
    • WpPart
      Mga Parte 29
    Sunanta Hauwa-Majda, shekarunta 19, an aura mata mijin yayarta bayan rasuwar yayartata....Me zai faru a lokacin da kaddara ke kokarin dilmiyar da ita cikin rayuwar da take gujewa? labari ne dauke da salon da baku taba ganin irinsa ba!