BestHausaNovels_
- LECTURES 10,194
- Chapitres 16
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana tare da yarinyar da ya girme mata da shekaru ɗai-ɗai har 18 ba.
SAHLA dai ta shirya tsaf dan zuwa Paris. kuma ko ana ha- maza, ha- mata sai ta je. Sai dai bata da masaniya akan irin ƙaddarar da ta ke jiranta a PARIS gari me ɗimbin tarihi.
Ku biyo Sahla a Paris domin ku sha labari...
©Azizathamza2022