SAKHNA03
Duniyah juyi juyi abubuwa da dama sukan faru amma haka zasu zasu wuce kaman ba'ayi ba.
Idan anyi maka abu sai a ce kayi haƙuri watarana zai wuce meyasa?.
Ban yadda da wannan maganarba,madadin na barshi ya wuce saidai na ajiye domin neman fansa.
wannan dalilinne wasu a garesu nake azzaluma,wasu kuma mai ɗaukar fansa,ga wasu kuwa saleeha ce ni,wasu kuma suna ganina a makashiyah.
saidai sunan dayafi yawa akan harshen mutane kuma yazamo na gaske shine MABARACIYAH.
mace ɗaya a tsangaya ta almajirai..........